Amurka ta shirya don goyon bayan ƙungiyar tarayyar Afirka a yunƙurinta na zama mamba G20.

Amurka ta shirya don goyon bayan ƙungiyar tarayyar Afirka a yunƙurinta na zama mamba a ƙungiyar ƙasashe 20 mafiya girman tattalin arziki ta G20.

A mako mai zuwa ne Shugaban Amurka Joe Biden zai gana da shugabannin Afirka.

A wani labarin kuma: Muhammadu Buhari ya bukaci da a gaggauta kaddamar da matakai kan yaki da ta’addanci a yankin yammacin Afirka.

Afirka ta Kudu ce kaɗai ƙasar Afirka da ke cikin ƙungiyar ta G20.

Shugabannin Afirka ta Kudu da Senegal sun matsa wa Shugaba Biden don ya goyi bayan wakilcin Afirka.

,

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *