Rundunar ƴan sandan Najeriya ta damƙe wani matashi a Kano wanda ake zargi da amfani da shafukan bogi a kafafen sada zumunta domin yaudarar jama’a.

Mai magana da yawun ƴan sandan Jihar Kano SP Abdullahi Haruna Kiyawa ne ya tabbatar da hakan a shafinsa na Facebook inda ya ce sun…

View More Rundunar ƴan sandan Najeriya ta damƙe wani matashi a Kano wanda ake zargi da amfani da shafukan bogi a kafafen sada zumunta domin yaudarar jama’a.

Hukumar da ke Kula da Jami’o’i ta Kasa (NUC) ta baiwa jami’ar Yusuf Maitama Sule dake Kano damar nazarin darusa sha biyu da jami’ar ke yi.

Wannan dai na kunshe ne cikin wata sanarwa da kakakinta, Abdullahi Abba Hassan, ya fitar ranar Laraba, inda ya ce sahalewa za ta kare ne…

View More Hukumar da ke Kula da Jami’o’i ta Kasa (NUC) ta baiwa jami’ar Yusuf Maitama Sule dake Kano damar nazarin darusa sha biyu da jami’ar ke yi.