Gwamnan jihar Kano, Dr Abdullahi Umar Ganduje, ya umurci duk masu rike da mukaman siyasa dasu mika takardunsu na ajiye aiki daga yanzu zuwa ranar…
View More “Duk masu rike da mukaman siyasa u mika takardunsu na ajiye aiki daga yanzu zuwa ranar 26 ga Mayu, 2023”. — GandujeMonth: May 2023
“Sama da kaso 70 na kayan abincin da ake fitarwa daga Najeriya ana ƙin karbar su a kasashen waje” — NAFDAC
Darakta-Janar ta hukumar kula da ingancin abinci da magunguna ta kasa NAFDAC, Farfesa Mojisola Adeyeye tace sama da kaso 70 cikin 100 naMkayan abincin da…
View More “Sama da kaso 70 na kayan abincin da ake fitarwa daga Najeriya ana ƙin karbar su a kasashen waje” — NAFDACBuhari ya amince da wasu kudirori da suka zama dokoki.
A daidai lokacin da yake shirye-shiryen barin mulki, shugaba Muhammadu Buhari ya amince da wasu kudirori da suka zama dokoki. A jiya ne, Mai taimakawa…
View More Buhari ya amince da wasu kudirori da suka zama dokoki.Buhari ya yi kira ga sojojin ruwan Najeriya dasu tabbatar da cewa suna bayar da tsaron da ya kamata
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yi kira ga sojojin ruwan Najeriya da su tabbatar da cewa suna bayar da tsaron da ya Kamata, akan iyakokin…
View More Buhari ya yi kira ga sojojin ruwan Najeriya dasu tabbatar da cewa suna bayar da tsaron da ya kamataGanduje ya mayar da martani kan sautin hirar su dake yawo A kafofin sada zumunta.
Gwamnatin jihar Kano ta yi gargadi da babbar murya ga jama’ar Kano, game da yaɗa barna, yaudara, wuce gona da iri da suka tsiri yi…
View More Ganduje ya mayar da martani kan sautin hirar su dake yawo A kafofin sada zumunta.Tinubu ya dawo Najeriya gabanin rantsar da shi
Zababben shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya dawo Najeriya kwanaki takwas kafin rantsar da shi a matsayin babban kwamandan sojojin tarayyar Najeriya. Shugaban kasar mai…
View More Tinubu ya dawo Najeriya gabanin rantsar da shi“‘Yan sandan Kano sun mika wama’aikatar shari’a rahoton zargin kisa da ake zargin Alhassan Doguwa da aikatawa”. — Babban lauyan Kano
Babban Lauyan Jihar Kano kuma Kwamishinan Shari’a, Musa Abdullahi Lawan ya tabbatar dacewa rundunar ‘yan sandan jihar ta mika wa ma’aikatar shari’a ta jihar Kano…
View More “‘Yan sandan Kano sun mika wama’aikatar shari’a rahoton zargin kisa da ake zargin Alhassan Doguwa da aikatawa”. — Babban lauyan Kano“Zamu dauki dala 100 daga cikin kudin guzurin maniyyata aikin Hajjin bana domin biyan karinkudin kujera” — NAHCON
Hukumar Aikin Hajji ta Kasa (NAHCON) ta ce za ta dauki Dala 100 daga cikin kudin guzurin maniyyata aikin Hajjin bana, domin biyan karin kudin…
View More “Zamu dauki dala 100 daga cikin kudin guzurin maniyyata aikin Hajjin bana domin biyan karinkudin kujera” — NAHCONWasu ‘yan siyasa da ake zargi da rashawa na ƙoƙarin ficewa daga ƙasar kafin su sauka daga mulki — EFCC
Hukumar EFCC mai yaƙi da cin hanci a Najeriya ta ce wasu ‘yan siyasa da take zargi da rashawa naƙoƙarin ficewa daga ƙasar kafin su…
View More Wasu ‘yan siyasa da ake zargi da rashawa na ƙoƙarin ficewa daga ƙasar kafin su sauka daga mulki — EFCCBuhari ya bayyana babban abinda zai yi kewa sosai bayan ya miƙa mulki
Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari, ya bayyana babban abinda zai yi kewa sosai bayan ya miƙamulki ga sabuwar gwamnati a ranar 29 ga watan Mayun 2023.…
View More Buhari ya bayyana babban abinda zai yi kewa sosai bayan ya miƙa mulki