Kimanin Amurkawa miliyan 200 ne zuwa yanzu aka ba su shawarar cewa su yi taka-tsantsan game da yanayin sanyi da ke ƙara tsananta gabanin hutun ƙarshen mako.

Fiye da mutum miliyan ɗaya da rabi ne su ka tsunduma cikin duhun rashin hasken lantarki, sannan an soke tashin dubban jiragen sama a ranar…

View More Kimanin Amurkawa miliyan 200 ne zuwa yanzu aka ba su shawarar cewa su yi taka-tsantsan game da yanayin sanyi da ke ƙara tsananta gabanin hutun ƙarshen mako.

Majalisar Dokokin kasarnan ta daga zartar da kasafin kudin shekarar 2023 da ya kamata ta yi a jiya alhamis zuwa mako mai zuwa sakamakon matsalolin da aka gano a cikin kasafin

Shugaban Majalisar Dattawa Ahmed Lawan ne ya bada hujjar cewar ba zasu iya zartar dakasafin kudin shekara 2023 ba. Lawan ya ce kudurin Kasafin Kudin…

View More Majalisar Dokokin kasarnan ta daga zartar da kasafin kudin shekarar 2023 da ya kamata ta yi a jiya alhamis zuwa mako mai zuwa sakamakon matsalolin da aka gano a cikin kasafin