Gwamnatin Taliban a Afghanistan ta bukaci karin taimako daga kasashen duniya, a yayin da take kokarin shawo kan mawuyacin halin da ake ciki bayan afkuwar mummunar girgizar kasa a Kudu maso Gabashin kasar.

Gwamnatin Taliban a Afghanistan ta bukaci karin taimako daga kasashen duniya, a yayin da take kokarin shawo kan mawuyacin halin da ake ciki bayan afkuwar…

View More Gwamnatin Taliban a Afghanistan ta bukaci karin taimako daga kasashen duniya, a yayin da take kokarin shawo kan mawuyacin halin da ake ciki bayan afkuwar mummunar girgizar kasa a Kudu maso Gabashin kasar.

Majalisar Likiitoci ta Najeriya ta (MDCN) tace ba za ta yarda da duk wata shaidar karatu kan likitanci da ɗalibai suka samu daga jami’o’in kasar Ukraine ba a shekarar nan ta 2022.

Majalisar wadda ke sa ido kan harkokin lafiya a kasar nan ta ce an ɗauki matakin ne saboda yaƙin da ake yi a ƙasar sakamakon…

View More Majalisar Likiitoci ta Najeriya ta (MDCN) tace ba za ta yarda da duk wata shaidar karatu kan likitanci da ɗalibai suka samu daga jami’o’in kasar Ukraine ba a shekarar nan ta 2022.

Ma’aikata sun yi tattaki zuwa Majalisar Dokokin Birtaniya domin kokawa kan tsadar rayuwa da rashin kyakkyawan albashin da suke fama da shi a kasar.

Kungiyar Kwadagon Kasar ta TUC ce dai ta shirya zanga-zangar, inda ta yi kira ga gwamnatin da ta kara mafi karancin albashi a kasar zuwa…

View More Ma’aikata sun yi tattaki zuwa Majalisar Dokokin Birtaniya domin kokawa kan tsadar rayuwa da rashin kyakkyawan albashin da suke fama da shi a kasar.

Shugaban Faransa Emmanuel Macron ya samu gagarumin koma baya a siyasa, bayan da gwamnatinsa ta hadaka ta rasa rinjaye a majalisar dokokin kasar.

Jam’iyyarsa ta hadakar ta rasa kusan kujeru 100 a majalisar, yayin da jam’iyyar Marine Le Pen ta masu tsatstsauran ra’ayin rikau da kuma jam’iyyar masu…

View More Shugaban Faransa Emmanuel Macron ya samu gagarumin koma baya a siyasa, bayan da gwamnatinsa ta hadaka ta rasa rinjaye a majalisar dokokin kasar.

Shugaban kungiyar tsaro ta NATO Jens Stoltenberg y ace yakin da ake yi a Ukraine na iya daukar shekaru da dama ba a kawo karshensa ba.

Yayin tsokaci kan halin da ake ciki, Stoltenberg ya ce samar da makamai na zamani ga sojojin Ukraine zai taka muhimmiyar rawa wajen ‘yantar da…

View More Shugaban kungiyar tsaro ta NATO Jens Stoltenberg y ace yakin da ake yi a Ukraine na iya daukar shekaru da dama ba a kawo karshensa ba.

Dakarun kasar Faransa dake aiki a Menaka ta kasar Mali don yakar ‘yan ta’adda yau sun fice daga garin inda suka mikawa sojojin Mali sansanin su dake arewa maso gabashin kasar.

Wannan na zuwa ne a daidai lokacin da Majalisar Dinkin Duniya ke gargdain cewar ficewar sojojin Farnasar daga Menaka na iya jefa yankin cikin hadarin…

View More Dakarun kasar Faransa dake aiki a Menaka ta kasar Mali don yakar ‘yan ta’adda yau sun fice daga garin inda suka mikawa sojojin Mali sansanin su dake arewa maso gabashin kasar.

Haraji mai tsanani da ƙungiyar al-Qaeda mai ƙawance da al-Shabab ta ƙaƙaba wa mutane a wasu yankunan Somaliya ya sa manoma ba sa iya girbe amfanin gonarsu a yayin da ake fama da matsannacin fari.

Abdirahman Abdishakur Warsame, jakada na musamman ga shugaban ƙasarHassan Sheikh Mohamud a kan batun farin, ya ce harajin na al-Shabab na tursasawa manoma tserewa su…

View More Haraji mai tsanani da ƙungiyar al-Qaeda mai ƙawance da al-Shabab ta ƙaƙaba wa mutane a wasu yankunan Somaliya ya sa manoma ba sa iya girbe amfanin gonarsu a yayin da ake fama da matsannacin fari.