Gwamnatin jihar Legas ta sanar da karin farashin motocin Bus Rapid Transit (BRT) ga dukkan hanyoyin jihar. Ma’aikatan bas din BRT, Hukumar Kula da Sufurin…
View More Gwamnatin Legas ta sanar da cewa daga ranar 13 ga Yuli, Fasinjojin BRT za su fara biyan karin Naira 100 sakamakon karin farashin man dizal.