A ranar Asabar din da ta gabata ne Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC), ta yi watsi da yiwuwar tsawaita aikin rajistar masu…
View More Dalilin da ya sa ba za mu iya tsawaita rajistar masu zabe ba – INECMonth: July 2022
Kwankwaso ya taya sabon shugaban kungiyar CAN murna.
Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar New Nigeria People’s Party (NNPP), Sanata Rabi’u Kwankwaso, ya taya babban Sufeto na Cocin Christ Holy Church (Odozi-Obodo), Archbishop…
View More Kwankwaso ya taya sabon shugaban kungiyar CAN murna.Zulum: ‘Yan gudun hijira na iya shiga ta’adanci saboda talauci.
Gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum, ya bayyana fargabar cewa tabarbarewar arziki da talauci idan ba a magance ba, na iya tilastawa wasu ‘yan…
View More Zulum: ‘Yan gudun hijira na iya shiga ta’adanci saboda talauci.Gwamnatin tarayya za ta kakaba wa BBC da Trust Tv takunkumi.
Ministan Yada Labarai, Lai Mohammed, a ranar Alhamis ya ce za a kakaba wa BBC da Trust TV takunkumi saboda watsa shirye-shiryen da ke yabon…
View More Gwamnatin tarayya za ta kakaba wa BBC da Trust Tv takunkumi.Hukumar NEDC ta kaddamar da rijiyoyin burtsatse masu amfani da hasken rana Lita 10,000 a sansanin NYSC na Yobe
Hukumar Raya Yankin Arewa maso Gabashin Najeriya (NEDC) ta kaddamar da ruwan rijiyar burtsatse mai amfani da hasken rana lita 10,000 a sansanin wayar da…
View More Hukumar NEDC ta kaddamar da rijiyoyin burtsatse masu amfani da hasken rana Lita 10,000 a sansanin NYSC na YobeShugaban Kasa Buhari Ya Bukaci A Tabbatar Da Mai Shari’a Ariwoola A Matsayin CJN.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari a ranar Talata ya bukaci majalisar dattijai ta tabbatar da mai shari’a Olukayode Ariwoola a matsayin babban jojin Najeriya (CJN). Shugaban…
View More Shugaban Kasa Buhari Ya Bukaci A Tabbatar Da Mai Shari’a Ariwoola A Matsayin CJN.Rundunar ‘yan sandan Najeriya ta umarci jami’an da su tsaurara tsaro a babban birnin tarayyar Najeriya Abuja.
Babban sufeton ‘yan sandan Najeriya, Usman Baba, ya bayar da umurnin a kara tsaurara tsaro a babban birnin tarayya Abuja saboda fargabar ‘yan ta’ada. Mazauna…
View More Rundunar ‘yan sandan Najeriya ta umarci jami’an da su tsaurara tsaro a babban birnin tarayyar Najeriya Abuja.Yajin aikin ASUU: Ma’aikatan Wutar Lantarki Zasu Shiga Zanga-zangar NLC A Fadin Kasa
Kungiyar ma’aikatan wutar lantarki ta kasa za ta bi sahun kungiyar kwadago ta Najeriya NLC domin nuna rashin amincewa da yajin aikin da kungiyar malaman…
View More Yajin aikin ASUU: Ma’aikatan Wutar Lantarki Zasu Shiga Zanga-zangar NLC A Fadin KasaKu shirya wa ambaliyar ruwa inji Hukumar kula da yanayi ta kasa, NiMET ta shawarci jihohin arewa maso gabas da kudu maso yamma.
Hukumar Kula da Yanayi ta Najeriya (NiMet) ta shawarci ‘yan Najeriya musamman mazauna jihar Taraba da wasu sassan yankin Kudu maso Yamma da su yi…
View More Ku shirya wa ambaliyar ruwa inji Hukumar kula da yanayi ta kasa, NiMET ta shawarci jihohin arewa maso gabas da kudu maso yamma.Fadar shugaban kasa ta mayar da martani kan wani faifan bidiyo na ‘yan ta’adda da ke barazanar yin barna a cikin al’umman Najeriya.
Fadar shugaban kasa ta mayar da martani kan wani faifan bidiyo na ‘yan ta’adda da ke barazanar sace shugaban kasa Muhammadu Buhari tare da yin…
View More Fadar shugaban kasa ta mayar da martani kan wani faifan bidiyo na ‘yan ta’adda da ke barazanar yin barna a cikin al’umman Najeriya.