Ganduje ya zargi Emefiele da kawo tsarin sauya fasalin takardun naira saboda rashin cimma muradinsa na samun takarar Shugaban kasa.

Gwamna Abdullahi Umar Ganduje na Jihar Kano ya zargi Gwamnan Babban Bankin Najeriya (CBN), Godwin Emefiele da kawo tsarin sauya fasalin takardun naira saboda rashin…

View More Ganduje ya zargi Emefiele da kawo tsarin sauya fasalin takardun naira saboda rashin cimma muradinsa na samun takarar Shugaban kasa.

Gwamnan CBN Godwin Emefiele, ya yi kira ga ‘yan Najeriya da su nuna fahimta tare da cewa takardun da aka sake fasalin za su rika yawo kuma za a iya samun su.

Emefiele ya yi wannan roko ne a wani taron manema labarai a Legas na musamman kan sabbin kudaden musamman ganin yadda aka sami barkewar tarzoma…

View More Gwamnan CBN Godwin Emefiele, ya yi kira ga ‘yan Najeriya da su nuna fahimta tare da cewa takardun da aka sake fasalin za su rika yawo kuma za a iya samun su.