Ma’aikatar lafiya ta kasar Saudiyya ta bayyana cewa, annobar coronavirus ta sake kashe mutane hudu, sun mutu a kasar a cikin sa’o’i 24 da suka…
View More Coronavirus ta sake kashe wasu mutane hudu a SaudiyyaCategory: Programs
Babu masakar tsinke a kasuwannin Kano
A yayin da bai wuce ‘yan sa’o’i kalilan ba dokar hana fita ta fara aiki a fadin jihar Kano, al’ummar jihar sun yi kasuwanni tururuwa…
View More Babu masakar tsinke a kasuwannin KanoZa mu gurfanar da mayakan Boko Haram-Chadi
Gwamnatin Chadi ta ce, za ta gurfanar da mayakan Boko Haram 58 a gaban kotu domin yi musu shari’a kan shiga ayyukan ta’addanci bayan sojojin…
View More Za mu gurfanar da mayakan Boko Haram-ChadiAfrika na bukatar karin Dala biliyan 44 don yaki da corona
Babban Bankin Duniya da Asusun Bada Lamuni na Duniya IMF, sun bayyana cewa, Afrika na bukatar karin Dala biliyan 44 don yaki da cutar coronavirus…
View More Afrika na bukatar karin Dala biliyan 44 don yaki da corona