MatuĆ™an jirgin saman sojin Najeriya biyu sun tsira da rai, bayan jirgin ya yi hatsari. Hatsarin ya faru ne a kusa da barikin sojin saman…
View More Babu wanda ya rasu a hatsarin jirgin sojin NajeriyaCategory: Front Page
FAIFAN BIDIYON DOLLAR – MUHUYI MAGAJI BASHI DA IKON BINCIKAR GANDUJE.
Babban Kotun tarayya da ke zamanta a Kano ta yanke hukunci cewar hukumar karbar korafe korafe da cin hanci da rashawa ta jihar Kano ba…
View More FAIFAN BIDIYON DOLLAR – MUHUYI MAGAJI BASHI DA IKON BINCIKAR GANDUJE.Fitattacen jarumin barkwancin nan na Najeriya, Mr. Ibu ya riga mu gidan gaskiya
Fitattacen jarumin barkwancin nan da ke fitowa a fina finan Najeriya, John Okafor, wanda ka fi sani da Mr. Ibu ya riga mu gidan gaskiya.…
View More Fitattacen jarumin barkwancin nan na Najeriya, Mr. Ibu ya riga mu gidan gaskiyaJAN HANKALI AKAN HALI DA AKA SAMU KAI AKAN HUKUMAR HISBA
Murabus din Babban kwamandan Hisbah, Sheik Aminu Ibrahim  Daurawa abin dubawa ne, da ya kamata Dattawan Jahar Kano su bawa kulawa tare da samar da…
View More JAN HANKALI AKAN HALI DA AKA SAMU KAI AKAN HUKUMAR HISBAYan Arewa mu tashi mu farka………
Kalli yadda al’ummar Igbo da shugabannin su da malaman addinan su ke nuna goyon baya ga mutumin da ake zargi da cin amanar kasa. Mutumin…
View More Yan Arewa mu tashi mu farka………Tafiyar Mbappe zuwa Madrid na iya fuskantar cikas.
A wani lamari mai kama da zaman sulhu, shugaban kasar Faransa Emmanuel Macron ya shirya liyafa cin abinci wanda ake san zai samu halarci ma…
View More Tafiyar Mbappe zuwa Madrid na iya fuskantar cikas.Majalisar Zamfara Ta Dakatar Da Mambobi 8 Tare Da Rusa Kwamitocinta.
Majalisar dokokin jihar Zamfara karkashin jagorancin Bilyaminu Moriki ta sanar da dakatar da wasu mambobin majalisar guda takwas. In ba a manta ba, a baya-bayan…
View More Majalisar Zamfara Ta Dakatar Da Mambobi 8 Tare Da Rusa Kwamitocinta.Babbar Kotun Jihar Kano ta bada umarnin kama Ado Gwanja
An ɗage sauraron Shari’ar Danbilki Kwamanda.
Wata Kotun Majistare a Jihar Kano, ta sanya ranar 22 ga watan Afrilu, 2024 domin sauraren karar da aka shigar da jigon jam’iyyar APC, Abdulmajid…
View More An É—age sauraron Shari’ar Danbilki Kwamanda.Hukumar kafafan sadarwa ta Rahma ta miĆ™a saĆ™on jajantawa ga karamar ministar babban birnin tarayya Abuja bisa ifitila’i gobara da ta samu.
Shugabar hukumar zartarwa ta tasoshin Rahma Radio da Talabijin Hajiya Binta Abdullahi Sarki Mukhtar ta aike da sakon jajantawa ga karamar ministar birnin tarayya Abuja…
View More Hukumar kafafan sadarwa ta Rahma ta miĆ™a saĆ™on jajantawa ga karamar ministar babban birnin tarayya Abuja bisa ifitila’i gobara da ta samu.