Hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi ta jihar Kaduna (NDLEA) ta ce jami’anta sun kama kwayoyin tramadol na kimanin naira miliyan 2 da dubu 300 a jihar.

Mai Jama’a Abdullahi, kakakin rundunar NDLEA ta Kaduna,ne ya bayyana hakan ne yayin zantawa da manema labarai. A cewar Abdullahi, kwayoyin sun kai nauyin tan1.2…

View More Hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi ta jihar Kaduna (NDLEA) ta ce jami’anta sun kama kwayoyin tramadol na kimanin naira miliyan 2 da dubu 300 a jihar.

Al’ummar garin Goya da ke karamar hukumar Funtua a jihar Katsina sun tsinci kansu cikin wani yanayi na fargaba sakamakon artabun da suka yi da jami’an tsaro a makon da muke ciki.

Rahotanni sunce al’amarin ya faru ne bayan samamen da ‘yan sanda suka kai musu tare da yin harbe-harben kan mai-uwa-da-wabi. Yayin samamen, mutanen garin sun…

View More Al’ummar garin Goya da ke karamar hukumar Funtua a jihar Katsina sun tsinci kansu cikin wani yanayi na fargaba sakamakon artabun da suka yi da jami’an tsaro a makon da muke ciki.

SIYASA 2023: Oshiomhole Ya Yi watsi da burin sa na neman kujera Majalisar Dattawa, zai ayyana aniyarsa tsayawa takarar shugaban kasa kai tsaye a talabijin.

A Yau Tsohon shugaban jam’iyyar All Progressives Congress (APC) na kasa, Adams Oshiomhole ya yi watsi da burinsa na neman kujerar majalisar dattawa. Sai dai…

View More SIYASA 2023: Oshiomhole Ya Yi watsi da burin sa na neman kujera Majalisar Dattawa, zai ayyana aniyarsa tsayawa takarar shugaban kasa kai tsaye a talabijin.

Shugaban kasar Rasha Vladimir Putin ya yi gargadin cewa duk kasashen da suka shigarwa Ukraine faɗa a yaƙin da take yi da ita za su gamu da abin da ya kira martani cikin sauri kamar ƙiftawar walƙiya.

Da yake magana da ‘yan majalisar kasar a birnin Moscow, ya ce Rasha na da manyan matakan da za ta iya dauka idan hakan ta…

View More Shugaban kasar Rasha Vladimir Putin ya yi gargadin cewa duk kasashen da suka shigarwa Ukraine faɗa a yaƙin da take yi da ita za su gamu da abin da ya kira martani cikin sauri kamar ƙiftawar walƙiya.

Hukumar tabbatar da inganci kayayyaki a Najeria wato (SON) ta bayyana damuwa kan ƙaruwar shiga da kayayyaki marasa inganci a cikin ƙasar

Hukumar tabbatar da inganci kayayyaki a Najeria wato (SON) ta bayyana damuwa kan ƙaruwar shiga da kayayyaki marasa inganci a cikin ƙasar musamman na abinci.…

View More Hukumar tabbatar da inganci kayayyaki a Najeria wato (SON) ta bayyana damuwa kan ƙaruwar shiga da kayayyaki marasa inganci a cikin ƙasar