Gwamnan Kano Abba kabir Yusuf ya dada jadda umarninsa na rushe dukkanin wasu gine gine da akai ba bisa ka’ida ba ‘a Jihar nan. Da…
View More Gwamnan Kano ya dada jadda umarninsa na rushe dukkanin gine gine da akayi ba bisa ka’ida baAuthor: Rahma Media Group
NLC za ta shiga yajin aiki a makon gobe
Kungiyar kwadagon ta Kasa ta ce za ta shiga yajin aiki a makon gobe, bayan da gwamnatin Nigeria ta sanar da shirin janye tallafin man…
View More NLC za ta shiga yajin aiki a makon gobeBabangida ya bukaci Tinubu da ya magance kalubalentattalin arzikin a Najeriya
Tsohon Shugaban kasa, Janar Ibrahim Badamasi Babangida (IBB), ya bukaci zababben Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu da ya yi amfani da kwarewarsa wajen magance kalubalen…
View More Babangida ya bukaci Tinubu da ya magance kalubalentattalin arzikin a NajeriyaTinubu ya sha alwashin inganta mafi karancin albashin ma’aikata a Nigeria.
Shugaban Kasa Bola Ahmed Tinubu, ya ce zai inganta rayuwar ‘yan Nijeriya wanda shi ne babban manufar gwamnatinsa. Shugaban wanda ya karbi bakuncin kungiyar gwamnonin…
View More Tinubu ya sha alwashin inganta mafi karancin albashin ma’aikata a Nigeria.“Duk masu rike da mukaman siyasa u mika takardunsu na ajiye aiki daga yanzu zuwa ranar 26 ga Mayu, 2023”. — Ganduje
Gwamnan jihar Kano, Dr Abdullahi Umar Ganduje, ya umurci duk masu rike da mukaman siyasa dasu mika takardunsu na ajiye aiki daga yanzu zuwa ranar…
View More “Duk masu rike da mukaman siyasa u mika takardunsu na ajiye aiki daga yanzu zuwa ranar 26 ga Mayu, 2023”. — Ganduje“Sama da kaso 70 na kayan abincin da ake fitarwa daga Najeriya ana ƙin karbar su a kasashen waje” — NAFDAC
Darakta-Janar ta hukumar kula da ingancin abinci da magunguna ta kasa NAFDAC, Farfesa Mojisola Adeyeye tace sama da kaso 70 cikin 100 naMkayan abincin da…
View More “Sama da kaso 70 na kayan abincin da ake fitarwa daga Najeriya ana ƙin karbar su a kasashen waje” — NAFDACBuhari ya amince da wasu kudirori da suka zama dokoki.
A daidai lokacin da yake shirye-shiryen barin mulki, shugaba Muhammadu Buhari ya amince da wasu kudirori da suka zama dokoki. A jiya ne, Mai taimakawa…
View More Buhari ya amince da wasu kudirori da suka zama dokoki.Buhari ya yi kira ga sojojin ruwan Najeriya dasu tabbatar da cewa suna bayar da tsaron da ya kamata
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yi kira ga sojojin ruwan Najeriya da su tabbatar da cewa suna bayar da tsaron da ya Kamata, akan iyakokin…
View More Buhari ya yi kira ga sojojin ruwan Najeriya dasu tabbatar da cewa suna bayar da tsaron da ya kamataGanduje ya mayar da martani kan sautin hirar su dake yawo A kafofin sada zumunta.
Gwamnatin jihar Kano ta yi gargadi da babbar murya ga jama’ar Kano, game da yaɗa barna, yaudara, wuce gona da iri da suka tsiri yi…
View More Ganduje ya mayar da martani kan sautin hirar su dake yawo A kafofin sada zumunta.Tinubu ya dawo Najeriya gabanin rantsar da shi
Zababben shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya dawo Najeriya kwanaki takwas kafin rantsar da shi a matsayin babban kwamandan sojojin tarayyar Najeriya. Shugaban kasar mai…
View More Tinubu ya dawo Najeriya gabanin rantsar da shi