Hukumar Zabe mai zaman kanta ta Kasa (INEC) ta ce hare-haren da ake kai wa ofisoshinta dama ma’aikatanta ba zasu hana ta gudanar da babban zaben 2023 cikin nasara ba.

Shugaban hukumar, Farfesa Mahmoud Yakubu ne ya bayyana haka a lokacin da ya karbi bakuncin tawagar Kungiyar Hadin Kan Kasashen Afirka (AU), karkashin jagorancin Phumzile…

View More Hukumar Zabe mai zaman kanta ta Kasa (INEC) ta ce hare-haren da ake kai wa ofisoshinta dama ma’aikatanta ba zasu hana ta gudanar da babban zaben 2023 cikin nasara ba.

“Shari’o’i sun yi wa kotun ƙolin ƙasarnan yawa, ciki kuwa har da waɗanda ba su taka kara sun karya ba” – Mai Sharia Olukayode Ariwoola

Alƙalin alƙalan kasarnan,mai shari’a Olukayode Ariwoola ya ce shari’o’i sun yi wa kotun ƙolin ƙasarnan yawa, ciki kuwa har da waɗanda ba su taka kara…

View More “Shari’o’i sun yi wa kotun ƙolin ƙasarnan yawa, ciki kuwa har da waɗanda ba su taka kara sun karya ba” – Mai Sharia Olukayode Ariwoola

Muhammadu Buhari ya bayyana barazana ga zaman lafiya da tsaro,tabarbarewar siyasa, illar cutar COVID-19 a matsayin babbar damuwar da yankin yammacin Afirka ke fuskanta.

Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari ya bayyana barazana ga zaman lafiya da tsaro, da tabarbarewar siyasa, da kuma illar cutar COVID-19 ga tattalin arzikin kasa da…

View More Muhammadu Buhari ya bayyana barazana ga zaman lafiya da tsaro,tabarbarewar siyasa, illar cutar COVID-19 a matsayin babbar damuwar da yankin yammacin Afirka ke fuskanta.