Gwamnatin Sojin Nijar ta dawo da jakandan Najeriya a kasar Mohamed Usman, daga kasarsu. Ma’aikatar Harkokin Wajen Nijar ta umarci Mohammed Usman ya bar kasar…
View More Gwamnatin Sojin Nijar ta dawo da jakandan Najeriya a kasar daga kasarsu.Category: Nijar
Yau ne ECOWAS za tayi zaman karshe akan kasar Nijar
A yau Alhamis ne shugabannin kungiyar ECOWAS na yammacin Afirka za su gana don wani taron gaggawa kan juyin mulkin da aka yi a Nijar,…
View More Yau ne ECOWAS za tayi zaman karshe akan kasar Nijar“Bamu yarda a afkawa Nijar da yaƙin ƙwatar dimokraɗiyya daga hannun sojojin mulki ba” -NSCIA
Majalisar Ƙoli ta harkokin Addinin Musulunci a Najeriya ta bayyana cewar bata goyon bayan ƙaƙabawa Jamhuriyar Nijar takunkumin karya mata tattalin arziki, kuma bata yarda…
View More “Bamu yarda a afkawa Nijar da yaƙin ƙwatar dimokraɗiyya daga hannun sojojin mulki ba” -NSCIAHukumar Kwastam ta Nigeria ta rufe iyakokin Najeriya da Jamhuriyar Nijar
Hukumar hana Fasakauri ta Nigeria Custom ta ce rufe iyakokin Najeriya da Jamhuriyar Nijar ba shelanta yaƙi ne tsakanin kasashen biyu ba kamar yadda ake…
View More Hukumar Kwastam ta Nigeria ta rufe iyakokin Najeriya da Jamhuriyar NijarSheikh Rijiyar Lemu ya buƙaci shugaba Tinubu ya guje wa ɗaukar matakin soji kan gwamnatin sojin Nijar
Malamin addinin nan sheikh Muhd Sani Umar Rijiyar Lemu ya buƙaci shugaba Tinubu ya guje wa ɗaukar matakin soji kan gwamnatin sojin Nijar. Malamin ya…
View More Sheikh Rijiyar Lemu ya buƙaci shugaba Tinubu ya guje wa ɗaukar matakin soji kan gwamnatin sojin Nijar