Wata babbar kotun tarayya a Abuja karkashin jagorancin Mai Shari’a Hamza Muazu ta soke zaben Shugabannin jam’iyyar APC reshen jihar Kano da bangaren gwamna Abdullahi…
View More Wata Kotu Ta Rushe Shugabancin Abdullahi Abbas Na APC a KanoMonth: November 2021
‘Yan bindiga sun kubutar da fursunoni 250 a Jos
Akalla mutane 11 aka kashe, sannan fiye da fursunoni 250 suka tsere bayan wasu ‘yan bindiga sun kai hari kan wani gidan yari da ke…
View More ‘Yan bindiga sun kubutar da fursunoni 250 a JosSojin Guinea sun mayar da Conde gidan matarsa
Sojojin da ke mulki a kasar Guinea sun sanar da mayar da hambararen shugaban kasa Alpha Conde gidan matarsa da ke Conakry bayan tsare shi da…
View More Sojin Guinea sun mayar da Conde gidan matarsaShugaba Nijar ya yi wa gwamnatinsa garanbawul
Shugaban Jamhuriyar Nijar Mohamed Bazoum ya yi wa gwamnatin kasar kwarya-kwaryan garambawul, inda ya damka ragamar Ma’aikatar Cikin Gida a hannun tsohon Ministan Manyan Ayyuka…
View More Shugaba Nijar ya yi wa gwamnatinsa garanbawulShugaban Twitter ya yi murabus saboda matsin lamba
Shugaban kamfanin sada zumuntar intanet na Twitter, Jack Dorsey ya sauka daga mukaminsa, sama da shekara daya da tsallake rijiya da baya da ya yi, bayan…
View More Shugaban Twitter ya yi murabus saboda matsin lambaMessi ya lashe Ballon d’Or a karo na bakwai
Lionel Messi ya lashe kyautar Ballon d’Or da ake bai wa gwarzon dan wasan kwallon kafa da ya fi nuna bajinta a shekara, inda ya…
View More Messi ya lashe Ballon d’Or a karo na bakwaiNeymar zai yi jinyar makwanni 8
Dan wasan PSG Neymar zai yi zaman jinyar makwani takwas biyo bayan raunin da ya samu a wuyan kafarsa kamar yadda kungiyar ta birnin Paris…
View More Neymar zai yi jinyar makwanni 8An kirkiri sabuwar fasashar maganin masu satar fage
A yau Talata ne, za a fara gwajin fasashar da ke dada taimaka wa alkalai yanke hukunci game da satar fage da ‘yan wasan kwallon…
View More An kirkiri sabuwar fasashar maganin masu satar fage‘Yan bindigar da suka yi garkuwa da DPO sun nemi naira miliyan 50
‘Yan bindigar da suka yi garkuwa da Ibrahim Aliyu Ishaq, DPO na ‘Yan Sandan dake kula da karamar hukumar Etsako ta Tsakiya dake Jihar Edo…
View More ‘Yan bindigar da suka yi garkuwa da DPO sun nemi naira miliyan 50Yan bindiga sun kai hari gidan yarin Jos dake Filato
Hukumar kula da gidan yarin Najeriya tace yanzu haka jami’an ta tare da na wasu hukumomin tsaro sun yi kawanya ga wasu yan bindigar da suka…
View More Yan bindiga sun kai hari gidan yarin Jos dake Filato