Jami’ar Jihar Nasarawa da ke Keffi (NSUK) ta dauki wani muhimmin mataki na yaki da ta’addanci ta hanyar amincewa da daukar ‘yan banga guda 20…
View More Jami’ar Nassarawa ta amince da daukar ‘yan banga guda 20 domin yaki da ta’addanciMonth: October 2023
Sheikh Gumi: “Akalla ‘yan Najeriya 2,497 sun bayar da sama da Naira miliyan 17 ga Falasdinawa da suka jikkata a yakin Isra’ila da Hamas a Gaza”
Sheikh Ahmed Abubakar Mahmud Gummi ya ce za a bayar da kudaden ne ta hannun kungiyar agaji ta Red Cresent ga wadanda yakin Gaza ya…
View More Sheikh Gumi: “Akalla ‘yan Najeriya 2,497 sun bayar da sama da Naira miliyan 17 ga Falasdinawa da suka jikkata a yakin Isra’ila da Hamas a Gaza”Gwamnatin tarayya ta bukaci Isra’ila ta bari a shiga da kayan agaji ga miliyoyin Falasɗinawa
Gwamnatin tarayya ta bukaci Isra’ila ta bari a shiga da kayan agaji ga miliyoyin Falasɗinawa da hare-harenta a ya raba da muhallansu. Ministan Harkokin Waje,…
View More Gwamnatin tarayya ta bukaci Isra’ila ta bari a shiga da kayan agaji ga miliyoyin Falasɗinawa“Za a kammala gyaran Matatar mai ta Kaduna kuma ta fara aiki a shekarar 2024” – Minista man fetur
Ministan Albarkatun Man Fetur (bangaren mai), Heineken Lokpobiri, ya bayyana cewa za a kammala gyaran Matatar Mai ta Kaduna , kuma ta fara aiki a…
View More “Za a kammala gyaran Matatar mai ta Kaduna kuma ta fara aiki a shekarar 2024” – Minista man feturBuhari yayi watsi da jita jitar da ake yadawa cewa ya gurfanar da Rarara a gaban kotu
Tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari yayi watsi da jita jitar da ake yadawa cewa ya gurfanar da Mawakin nan Dauda Kahutu Rarara a gaban kotu…
View More Buhari yayi watsi da jita jitar da ake yadawa cewa ya gurfanar da Rarara a gaban kotu“Babu wata al’umma a jihar da har yanzu ke karkashin Boko Haram” – Gwamna Zulum
Gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Zulum, a ranar Juma’a, ya ce babu wata al’umma a jihar da har yanzu ke karkashin ikon ‘yan ta’addan Boko…
View More “Babu wata al’umma a jihar da har yanzu ke karkashin Boko Haram” – Gwamna ZulumGwamnan Kano ya gabatar da kasafin kudin shekarar 2024 na Naira biliyan 350
Gwamnan ya ce kudirin kasafin kudin da aka gabatar mai taken ‘Budget of Restoration and Transformation’ zai sauya al’amura a Kano Da yake gabatar da…
View More Gwamnan Kano ya gabatar da kasafin kudin shekarar 2024 na Naira biliyan 350Ƙungiyar masu kiwon kaji a jihar Kano ta sanar da ƙarin farashin kwai
Ƙungiyar masu kiwon kaji a jihar Kano ta sanar da ƙarin farashin kwai sakamakon tashin gwauron zabin da abincin kajin ya yi. Ƙungiyar ta ce…
View More Ƙungiyar masu kiwon kaji a jihar Kano ta sanar da ƙarin farashin kwaiBuhari ya yaba wa kotun koli akan hukuncin da ta yanke na tabbatar da Tinubu a matsayin wanda ya lashe zabe.
Tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya yaba wa kotun koli akan hukuncin da ta yanke na tabbatar da shugaban kasa Bola Tinubu a matsayin wanda…
View More Buhari ya yaba wa kotun koli akan hukuncin da ta yanke na tabbatar da Tinubu a matsayin wanda ya lashe zabe.“Babu wani shirin kwaso ‘Yan Najeriya daga kasar Israila ko kuma Falasdin” – Gwamnatin Najeriya
Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa babu wani shirin kwaso ‘yan Nijeriya daga kasar Israila ko kuma Falasdin, domin babu wanda ya bukaci hakan. Ma’aikatar kula…
View More “Babu wani shirin kwaso ‘Yan Najeriya daga kasar Israila ko kuma Falasdin” – Gwamnatin Najeriya