An tsayar da ranar da za a ci gaba da sauraren karar dan kasar Chinan nan Mista Frank Geng Quarong da ake zargi da kashe…
View More An tsayar da ranar da za a ci gaba da sauraren karar dan kasar China da ake zargi da kashe budurwarsa.Month: November 2023
Abba Kabir Yusuf ya amince da nadin Abdullahi Musa a matsayin sabon shugaban ma’aikatan gwamnatin Kano
Gwamnan Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf ya amince da nadin Alhaji Abdullahi Musa a matsayin sabon shugaban ma’aikatan gwamnatin jihar. Hakan na kunshe ne ta…
View More Abba Kabir Yusuf ya amince da nadin Abdullahi Musa a matsayin sabon shugaban ma’aikatan gwamnatin KanoTinubu ya sake nada Malam Mele Kyari a matsayin babban jami’in gudanarwa na kamfanin man fetur na kasa
Shugaban tarayyar Najeriya Bola Tinubu ya nada Malam Mele Kyari a matsayin babban jami’in gudanarwa na kamfanin man fetur na kasa NNPCL. An bayyana hakan…
View More Tinubu ya sake nada Malam Mele Kyari a matsayin babban jami’in gudanarwa na kamfanin man fetur na kasa‘Yan bindiga sunyi garkuwa da mutane fiye da 100 saboda rashin biyan kudin haraji A jihar Zamfara
A ranar Juma’ar da ta gabata ne ‘yan ta’adda a karamar hukumar Maru ta jihar Zamfara sun yi garkuwa da mutane sama da 100 a…
View More ‘Yan bindiga sunyi garkuwa da mutane fiye da 100 saboda rashin biyan kudin haraji A jihar ZamfaraRundunar ‘yan sanda: “Masu shirin zanga zanga A Kano sun dakatar da shirin”.
Wasu magoya bayan jam’iyyar All Progressives Congress, APC da New Nigeria People’s Party, NNPP da suka shirya gudanar da zanga-zanga a birnin Kano a ranar…
View More Rundunar ‘yan sanda: “Masu shirin zanga zanga A Kano sun dakatar da shirin”.Gwamnatin Zamfara ya karyata batun kashe Naira miliyan 400 wajen tafiye-tafiyen gida da waje.
Gwamnan jihar Zamfara Dauda Lawal ya musanta rahotannin da ke cewa gwamnatinsa ta kashe Naira miliyan 400 wajen tafiye-tafiyen gida da waje. Gwamnan ya bayyana…
View More Gwamnatin Zamfara ya karyata batun kashe Naira miliyan 400 wajen tafiye-tafiyen gida da waje.Kotun daukaka kara ta zargi INEC da nuna bangaranci.
aben 2023: Kotun daukaka kara ta caccaki INEC, ta ce ta yi rashin gaskiya Kotun daukaka kara da ke zamanta a Abuja, a ranar Juma’a,…
View More Kotun daukaka kara ta zargi INEC da nuna bangaranci.Kotun Ɗaukaka Ƙara ta sake tabbatar wa Uba Sani Kujerar Gwamnan Kaduna
Kotun Ɗaukaka Ƙara da ke Abuja a ranar Juma’a ta tabbatar wa Uba Sani kujerarsa a matsayin Gwamnan Jihar Kaduna. Kotun mai alkalai uku cikin…
View More Kotun Ɗaukaka Ƙara ta sake tabbatar wa Uba Sani Kujerar Gwamnan KadunaWike ya karyata rade-radin da ake yi na cewa zai tayar da hankalinsa na tsayawa takarar shugabancin kasa a 2027
Ministan babban birnin tarayya Abuja, Nyesom Wike, ya karyata rade-radin da ake yi na cewa zai tayar da hankalinsa na tsayawa takarar shugabancin kasa a…
View More Wike ya karyata rade-radin da ake yi na cewa zai tayar da hankalinsa na tsayawa takarar shugabancin kasa a 2027Gwamnatin jihar Kano ta kori ma’aikata guda dubu 3,234 daga aiki
Bichi ya ce korar tasu ta biyo bayan matakin da gwamnati ta dauka na aiwatar da rahoton kwamitin tantancewa da tantance ayyukan da gwamnatin da…
View More Gwamnatin jihar Kano ta kori ma’aikata guda dubu 3,234 daga aiki