Majalisar dokokin jihar Katsina ta kira yi gwamnatin jihar Katsina data gaggauta gyara hanyar Ƙanƙara zuwa Sheme da kuma hanyar Yankara zuwa Faskari da ta wuce har zuwa Marabar Ƙindo.

Majalisar dokokin jihar Katsina ta gabatar da wani ƙuduri kan gwamnatin jihar Katsina ta gyara hanyar da ta taso daga garin Ƙanƙara ta dire zuwa…

View More Majalisar dokokin jihar Katsina ta kira yi gwamnatin jihar Katsina data gaggauta gyara hanyar Ƙanƙara zuwa Sheme da kuma hanyar Yankara zuwa Faskari da ta wuce har zuwa Marabar Ƙindo.

Rundunar ’yan sandan Najeriya ta fitar da sanarwar da ke bayyana bukatar dawo da shingen binciken ababen hawa domin tsaurara matakan tsaro.

Babban Sufeton ’yan sanda, IGP Alkali Usman Baba ne ya bayyana hakan yayin da yake karbar rahoto kan al’amuran tsaro daga manyan jami’an na shiyoyi…

View More Rundunar ’yan sandan Najeriya ta fitar da sanarwar da ke bayyana bukatar dawo da shingen binciken ababen hawa domin tsaurara matakan tsaro.

Babban Sufeton ‘yan sandan Najeriya, Usman Alkali Baba, ya bayar da umarnin a tura karin jami’an tsaro da a makarantu da asibitocin da ke sassan kasar nan.

Jami’in hulda da jama’a na rundunar ‘yan sandan ta kasa, Olumuyiwa Adejobi, ne ya sanar da haka a cikin wata sanarwa da ya fitar a…

View More Babban Sufeton ‘yan sandan Najeriya, Usman Alkali Baba, ya bayar da umarnin a tura karin jami’an tsaro da a makarantu da asibitocin da ke sassan kasar nan.

Hukumar zabe mai zaman kanta a Najeriya, INEC, ta bayyana cewa Jam’iyya mai mulki a kasar, APC, ba ta da ‘yan takarar Sanata a mazabun Yobe ta Arewa da Akwa Ibom ta Arewa maso Yamma.

Shugaban Majalisar Dattawan kasar, Ahmed Lawan, mai wakiltar Yobe ta Arewa na fafutukar samun tikitin tsayawa takara karkashin Jam’iyyar APC bayan da ya sha kaye…

View More Hukumar zabe mai zaman kanta a Najeriya, INEC, ta bayyana cewa Jam’iyya mai mulki a kasar, APC, ba ta da ‘yan takarar Sanata a mazabun Yobe ta Arewa da Akwa Ibom ta Arewa maso Yamma.

Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar Labour, Mista Peter Obi ya caccaki jam’iyyar APC mai mulki da PDP kan gazawar da suka yi a bangaren mulki tsawon shekaru.

Obi ya yi tsokaci kan gazawar jam’iyyun siyasar biyu ne wajen gyara wutar lantarki bayan shafe shekaru 24 a kan karagar mulki. Mista Obi ya…

View More Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar Labour, Mista Peter Obi ya caccaki jam’iyyar APC mai mulki da PDP kan gazawar da suka yi a bangaren mulki tsawon shekaru.

Gwamnatin Tarayya ta yi asarar kudaden shiga sama da Naira biliyan uku tun bayan da ta dakatar da jigilar jirgin kasa tsakanin Abuja zuwa Kaduna.

Kullum ana asarar Naira miliyan 21.6 na tikitin jirgin kasan, a tsawon kwana 140 tun bayan harin ’yan ta’adda a kan jirgin kasan a ranar 28…

View More Gwamnatin Tarayya ta yi asarar kudaden shiga sama da Naira biliyan uku tun bayan da ta dakatar da jigilar jirgin kasa tsakanin Abuja zuwa Kaduna.