Gwamnan Kano Abba kabir Yusuf ya dada jadda umarninsa na rushe dukkanin wasu gine gine da akai ba bisa ka’ida ba ‘a Jihar nan. Da…
View More Gwamnan Kano ya dada jadda umarninsa na rushe dukkanin gine gine da akayi ba bisa ka’ida baCategory: News
Wasu ‘yan siyasa da ake zargi da rashawa na ƙoƙarin ficewa daga ƙasar kafin su sauka daga mulki — EFCC
Hukumar EFCC mai yaƙi da cin hanci a Najeriya ta ce wasu ‘yan siyasa da take zargi da rashawa naƙoƙarin ficewa daga ƙasar kafin su…
View More Wasu ‘yan siyasa da ake zargi da rashawa na ƙoƙarin ficewa daga ƙasar kafin su sauka daga mulki — EFCCGwamnatin Najeriya ta gindaya shaarudɗanda wajibi a cikasu gabanin kwaso ragowar mutanen da suka maƙale a Sudan.
Gwamnatin tarayyan Najeriya, a jiya Litinin , ta gindaya shaarudɗan da wajibi a cikasu gabanin kwaso ragowar mutanen da suka maƙale a Sudan. Jaridar Vanguard…
View More Gwamnatin Najeriya ta gindaya shaarudɗanda wajibi a cikasu gabanin kwaso ragowar mutanen da suka maƙale a Sudan.NDLEA ta kama mutum 185 a Abuja da Kano kan laifukan da suka shafi safarar ƙwayoyi.
Hukumar da ke Hana sha da Fataucin Miyagun Kwayoyi ta Najeriya NDLEA ta kama mutum 185 a Abuja da Kano kan laifukan da suka shafi…
View More NDLEA ta kama mutum 185 a Abuja da Kano kan laifukan da suka shafi safarar ƙwayoyi.Gwamnonin jihohi 18 masu barin gado ne za su yi ritaya zuwarayuwarsu ta jin dadi
A kalla gwamnonin jihohi 18 masu barin gado ne za su yi ritaya zuwa rayuwarsu ta jin dadi tare da makudan kudaden fansho duk da…
View More Gwamnonin jihohi 18 masu barin gado ne za su yi ritaya zuwarayuwarsu ta jin dadiFCTA ta sake bude Kasuwar Garki
Hukumar Birnin Tarayya ta sake bude Kasuwar Garki wadda ta rufe saboda rashin kula da tsaftar muhalli. Hukumar ta bude kasuwar ne bayan kwana shiga…
View More FCTA ta sake bude Kasuwar GarkiRikicin Sudan: Kasashen yamma sun fara fitar da jam’ian diflomasiyya.
Rundunar Sojin Sudan ta ce, ta soma kokarin ganin an fitar da jami’an diflomasiya na kasashen Yamma daga cikin kasar a yayin da ake ci…
View More Rikicin Sudan: Kasashen yamma sun fara fitar da jam’ian diflomasiyya.Gwamnati ta ayyana juma’a da litinin a matsayin ranakun hutu
Gwamnatin Tarayya ta ayyana ranakun Juma’a da Litinin, 7 da 10 ga watan Afrilu a matsayin hutu albarkacin bukukuwan Easter da Kiristoci za su yi…
View More Gwamnati ta ayyana juma’a da litinin a matsayin ranakun hutuTUC ta gargaɗi gwammatin tarayya da ta guji janye tallafin man fetur
Ƙungiyar ƙwadogo ta TUC a Najeriya ta gargaɗi gwammatin tarayya da ta guji janye tallafin man fetur a daidai wannan lokaci da ta ce talakawan…
View More TUC ta gargaɗi gwammatin tarayya da ta guji janye tallafin man feturMajalisar Dattawan Najeriya Zata Kafa Wata Hukuma Da Zata Kyautata Wa Talakawa
Kwamitin Majalisar Dattawa mai kula da ayyuka na musamman ya yi alwashin yin doka da zata taimaka wajen kafa wata hukuma da zata kyautata wa…
View More Majalisar Dattawan Najeriya Zata Kafa Wata Hukuma Da Zata Kyautata Wa Talakawa