Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya bayyana ainihin dalilin da ya sa ya ki amfani da shawarar da Bankin ba da Lamuni na Duniya (IMF) da sauran masana tattalin arziki suka ba shi kan cire tallafin man fetur.

Shugaban kasar ya ce dole ta sanya kasashen Yamma suka fara fahimtar banbancin abin da yake a takarda da kuma na zahiri. Da aka tambaye…

View More Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya bayyana ainihin dalilin da ya sa ya ki amfani da shawarar da Bankin ba da Lamuni na Duniya (IMF) da sauran masana tattalin arziki suka ba shi kan cire tallafin man fetur.

Ma’aikata sun yi tattaki zuwa Majalisar Dokokin Birtaniya domin kokawa kan tsadar rayuwa da rashin kyakkyawan albashin da suke fama da shi a kasar.

Kungiyar Kwadagon Kasar ta TUC ce dai ta shirya zanga-zangar, inda ta yi kira ga gwamnatin da ta kara mafi karancin albashi a kasar zuwa…

View More Ma’aikata sun yi tattaki zuwa Majalisar Dokokin Birtaniya domin kokawa kan tsadar rayuwa da rashin kyakkyawan albashin da suke fama da shi a kasar.

Kungiyar kamfanonin jiragen sama ta kasar nan ta bayyana fargaba cewa mambobinsu guda uku na iya daina aiki gaba daya sakamakon karancin man fetur.

Duk da cewa kungiyar ta sakaya sunayen kamfanonin uku, amma mataimakin shugaban kungiyar Mista Allen Onyema ya ce tsadar man da jirgin sama ke amfani…

View More Kungiyar kamfanonin jiragen sama ta kasar nan ta bayyana fargaba cewa mambobinsu guda uku na iya daina aiki gaba daya sakamakon karancin man fetur.

Babban Bankin Duniya ya yi hasashen cewa ƴan Najeriya da Angola za su fuskanci ƙarin tsanani na hauhawar farashi da rashin wuta da rashin fetur da kuma ƙarancin abinci.

Waɗannan matsaloli za su zo ne a yayin da farashin ɗanyen fetur ya kai dala 120 duk ganga ɗaya, lamarin da ake sa ran zai…

View More Babban Bankin Duniya ya yi hasashen cewa ƴan Najeriya da Angola za su fuskanci ƙarin tsanani na hauhawar farashi da rashin wuta da rashin fetur da kuma ƙarancin abinci.

Gwamnatin Tarayya ta ce tana ɗaukar matakan shawo kan hauhawar farashin kayan masarufi a sassan ƙasar, inda yanzu haka take shirin taro na kasa kan matsalar.

Gwamnati ta ce za ta bijiro da matakai masu karfi domin tabbatar da habbakar wasu ɓangarori na masana’antu a ƙasar da ke fuskantar matsalolin ci…

View More Gwamnatin Tarayya ta ce tana ɗaukar matakan shawo kan hauhawar farashin kayan masarufi a sassan ƙasar, inda yanzu haka take shirin taro na kasa kan matsalar.