Shugaban Majalisar Dattawan Najeriya, Ahmad Lawan ya ce gwamnati ta dauki lauyoyi don kare Ekweremadu da matarsa da ake zargi da yunkurin cire kodar wani.

Shugaban Majalisa, Ahmad Lawan, a ranar Laraba ya bayyana cewa ofishin jakadancin Najeriya a Birtaniya ta dauki hayan lauyoyi da za su kare Sanata Ike…

View More Shugaban Majalisar Dattawan Najeriya, Ahmad Lawan ya ce gwamnati ta dauki lauyoyi don kare Ekweremadu da matarsa da ake zargi da yunkurin cire kodar wani.