Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari yace babu abinda zai sa shi ci gaba da zama a karagar mulki bayan ranar 29 ga watan Mayun shekarar 2023,…
View More Babu ruwa na da Tazarce – BuhariMonth: October 2021
Gwamnoni ba su da hurumin ayyana yankin da zai samar da shugaban kasa, Kwankwaso
Tsohon gwamnan jihar Kano, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso a ranar Juma’a ya ce bai yanke shawarar fitowa takarar shugabancin kasa a 2023 ba. Kwankwaso ya…
View More Gwamnoni ba su da hurumin ayyana yankin da zai samar da shugaban kasa, KwankwasoTedros ya kama hanyar samun wa’adi na 2 a Hukumar Lafiya
Shugaban Hukumar Lafiya ta Duniya Tedros Adhanom Gebreyesus ya kama hanyar ci gaba da jagorancin ta a wa’adi na biyu da zaran wa’adin sa ya…
View More Tedros ya kama hanyar samun wa’adi na 2 a Hukumar LafiyaSojojin Sudan sun sallami jakadun wasu kasashe 6 daga kasar
Sojoji a Sudan sun bada sanarwar sallamar jakadun wasu kasashe 6, a dai-dai lokacin da suke kara zage damtse wajen tabbatar da tsaro da kuma…
View More Sojojin Sudan sun sallami jakadun wasu kasashe 6 daga kasarAmurka tayi alkawarin taimakawa Jamhuriyar Nijar
Kasar Amurka ta bayyana aniyar ta na aiki tare da Jamhuriyar Nijar wajen shawo kan matsalolin tsaron da suka addabe kasar da kuma yankin Sahel baki…
View More Amurka tayi alkawarin taimakawa Jamhuriyar NijarMutane 10 sun mutu sakamakon luguden wuta da Habasha ke yi a Tigray
Sojin Habasha na ta ci gaba da luguden wuta ta sama kan ‘yan tawaye dake yankin Tigray na kasar, inda majiyoyi masu tushe ke cewa…
View More Mutane 10 sun mutu sakamakon luguden wuta da Habasha ke yi a TigraySolskjær ya sha alwashin yin koyi da Sir Ferguson
Ole Gunnar Solskjær ya ce zai iya yin koyi da Sir Alex Ferguson wajen dagewa don ganin ya fita daga matsalar da yake fuskanta a…
View More Solskjær ya sha alwashin yin koyi da Sir FergusonBuhari ya yi wa ‘yan Najeriya addu’a a Ka’aba
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya shafe lokaci yana yi wa al’ummar kasarsa addu’ar samun zaman lafiya a Masallacin Ka’aba da ke Saudiya, inda ya gudanar…
View More Buhari ya yi wa ‘yan Najeriya addu’a a Ka’abaSaudiya ta sake kashe mayakan Houthi 105
Saudiyya ta yi ikirarin hallaka mayakan Houthi har guda 105, a wani barin wuta da ta yi musu ta sama a sansanoninsu da ke kasar…
View More Saudiya ta sake kashe mayakan Houthi 105China ta bullo da sabon tsarin rage hayaki mai guba
China ta dukufa wajen rage fitar da hayaki mai gurbata muhalli ta hanyar inganta makamashi mai sabantuwa na zamani nan da shekara ta 2030 kamar…
View More China ta bullo da sabon tsarin rage hayaki mai guba