Shugaban Kasa Bola Ahmad Tinubu ya kaddamar da aikin gina tashar samar da wutar lantarki mai zaman kanta a yankin Gwagwalada na birnin tarayyar Abuja.…
View More Tinubu ya kaddamar da aikin gina tashar samar da wutar lantarki mai zaman kanta a AbujaCategory: Abuja
Matar Shugaban Kasa ta tallafawa wadanda ambaliyar ruwa ta shafa a rukunin gidaje na TradeMore da Naira dubu 250 kowannensu.
Matar Shugaban Kasa, Sanata Oluremi Tinubu, ta tallafawa wadanda ambaliyar ruwa ta shafa a rukunin gidaje na TradeMore dake Abuja da Naira dubu 250 kowannensu.…
View More Matar Shugaban Kasa ta tallafawa wadanda ambaliyar ruwa ta shafa a rukunin gidaje na TradeMore da Naira dubu 250 kowannensu.Motocin haya masu amfani da katin cirar kuɗi sun fara aiki a Abuja
An kaddamar da motocin haya na zamani masu amfani da kati a Abuja, babban birnin tarayyar Najeriya. Kamfanin nairexi ya kaddamar da wannan tsari wanda…
View More Motocin haya masu amfani da katin cirar kuɗi sun fara aiki a AbujaFCTA ta sake bude Kasuwar Garki
Hukumar Birnin Tarayya ta sake bude Kasuwar Garki wadda ta rufe saboda rashin kula da tsaftar muhalli. Hukumar ta bude kasuwar ne bayan kwana shiga…
View More FCTA ta sake bude Kasuwar Garki