Rundunar ‘yan sanda a Katsina ta sanar da kashe ‘yan bindiga 38 a jihar, yayin da ta kame wasu mutane miyagun mutanen 999, wadanda ake…
View More ‘Yan sanda sun kashe ‘yan bindiga 38 tare da kame miyagu kusan dubu a KatsinaMonth: December 2021
Sojin Najeriya sun kashe ‘yan ta’adda fiye da dubu 1 cikin shekarar 2021
Gwamnatin Najeriya ta sanar da yadda dakarun kasar suka kashe ‘yan ta’adda fiye da dubu guda baya ga ceto fararen hula dubu 2 daga hannun…
View More Sojin Najeriya sun kashe ‘yan ta’adda fiye da dubu 1 cikin shekarar 2021Mai yiwuwa Mali ta shafe shekaru 5 kafin komawa mulkin farar hula
Gwamnatin Mali da sojoji ke jagoranta ta bayyana cewa, mai yiwuwa kasar ta dauki tsawon shekaru biyar nan gaba kafin komawa kan tsarin mulkin dimokaradiya.…
View More Mai yiwuwa Mali ta shafe shekaru 5 kafin komawa mulkin farar hulaTattaunawar Putin da Biden ta mai da hankali kan tankiyar kasashen 2
Shugaban Amurka Joe Biden da takwaransa na Rasha Vladimir Putin, sun tattauna tsawon kusan sa’a 1 ta wayar tarho akan zaman tankiyar da ke tsakanin…
View More Tattaunawar Putin da Biden ta mai da hankali kan tankiyar kasashen 2‘Yan fashi sun raunata Joao Cancelo na Manchester City
Mai tsaron baya na Manchester City Joao Cancelo ya samu rauni a wani farmaki da ‘yan fashi suka kai gidansa da ke arewacin London a…
View More ‘Yan fashi sun raunata Joao Cancelo na Manchester CityINEC ta bukaci gaggauta kawo karshen rashin tsaro a sassan Najeriya
Hukumar zaben Najeriya mai zaman kanta INEC, ta yi gargadin cewa zabukan shekara ta 2023, na iya zama cikin hatsari, matukar ba a kawo karshen…
View More INEC ta bukaci gaggauta kawo karshen rashin tsaro a sassan NajeriyaJakuna na fuskantar barazanar karewa a Nijar
Sakamakon yadda ake ci gaba da fataucin jakuna zuwa kasashen ketare, yanzu haka farashin jaki ya rubanya akalla sau biyar a Jamhuriyar Nijar, yayin da masana…
View More Jakuna na fuskantar barazanar karewa a NijarNajeriya ta baiwa tsohon kocin Real Madrid jagorancin tawagar Super Eagles
Hukumar kwallon kafa ta Najeriya ta nada Jose Peseiro dan kasar Portugal a matsayin sabon kocin tawagar kwallon kafar kasar ta Super Eagles. A ranar…
View More Najeriya ta baiwa tsohon kocin Real Madrid jagorancin tawagar Super EaglesSojojin Sudan sun rufe birnin Khartoum domin dakile zanga-zangar kin gwamnati
Jami’an tsaron Sudan sun bazama kan titunan birnin Khartoum cikin shirin kar ta kwana, tare da datse babban birnin kasar daga yankunan da ke kewaye…
View More Sojojin Sudan sun rufe birnin Khartoum domin dakile zanga-zangar kin gwamnatiCutar Korona ta tilasta dage karawar Everton da Newcastle
An dage fafatwa tsakanin Everton da Newcastle a yau Alhamis saboda yadda ‘yan wasa ke fama da cutar Korona da kuma raunuka. Newcastle ce ta…
View More Cutar Korona ta tilasta dage karawar Everton da Newcastle