Shugaban ƙungiyar Malaman Makaranta ta Najeriya (NUT) reshen jihar Kaduna, Ibrahim Ɗalhatu, ya yi Allah waɗai da matakin korar malamai 2,357 a Kaduna bayan faɗuwa…
View More Ƙungiyar Malaman Makarantu NUT reshen Ƙaduna ta yi Alla-wadai da matakin sallamar Malamai 2,357 bayan sun faɗi jarabawar gwaji.Category: Ilimi
Hukumar Ilimi Bai Daya na Jihar Kaduna, KADSUBEB, ta ce ta kori malamai 2,357 wadanda suka fadi jarrabawar cancanta
Mai magana da yawun hukumar, Mrs Hauwa Mohammed cikin wata sanar da ta fitar, a ranar Lahadi a Kaduna ta ce hukumar ta yi wa…
View More Hukumar Ilimi Bai Daya na Jihar Kaduna, KADSUBEB, ta ce ta kori malamai 2,357 wadanda suka fadi jarrabawar cancantaHukumar da ke Kula da Jami’o’i ta Kasa (NUC) ta baiwa jami’ar Yusuf Maitama Sule dake Kano damar nazarin darusa sha biyu da jami’ar ke yi.
Wannan dai na kunshe ne cikin wata sanarwa da kakakinta, Abdullahi Abba Hassan, ya fitar ranar Laraba, inda ya ce sahalewa za ta kare ne…
View More Hukumar da ke Kula da Jami’o’i ta Kasa (NUC) ta baiwa jami’ar Yusuf Maitama Sule dake Kano damar nazarin darusa sha biyu da jami’ar ke yi.Kungiyar ASUU ta malaman jami’a ta kai karar Gwamna Godwin Obaseki a gaban kotu saboda ya dakatar da ayyukanta a manyan makarantu.
A ranar Alhamis, 16 ga watan Yuni 2022, ta ce an kai Gwamnan jihar Edo kara ne a kotun ma’aikata na kasa da ke Benin.…
View More Kungiyar ASUU ta malaman jami’a ta kai karar Gwamna Godwin Obaseki a gaban kotu saboda ya dakatar da ayyukanta a manyan makarantu.Ƙungiyar Malaman Jami’o’i ta kasa ASUU tayi gargaɗin ladabtar da Jami’o’in da suka kasa bin hukuncin da ta yanke akan yajin aiki, a yayinda take cigaba da tattaunawa da Gwamnatin Tarayya.
Shugaban Ƙungiyar ASUU Farfesa Emmanuel Osodeke ya bayyana haka a cikin wata tattaunawa da Kamfanin Dillancin Labaru na Ƙasa a Najeriya a ranar Litinin a…
View More Ƙungiyar Malaman Jami’o’i ta kasa ASUU tayi gargaɗin ladabtar da Jami’o’in da suka kasa bin hukuncin da ta yanke akan yajin aiki, a yayinda take cigaba da tattaunawa da Gwamnatin Tarayya.Kungiyar Malaman Jami’oi ta kasa ASUU tayi watsi da tayin da akayi mata na tallafin kudade domin ta janye yajin aikin da take ciki.
Shugabannin ASUU sunki amincewa jama’a suyi karo-karon kudade domin biyawa kungiyar bukatun da suka sa ta shiga yajin aiki ne bayan an yi musu tayin…
View More Kungiyar Malaman Jami’oi ta kasa ASUU tayi watsi da tayin da akayi mata na tallafin kudade domin ta janye yajin aikin da take ciki.Kungiyar Malaman Jami’o’i ta kasa (ASUU), ta zargi jiga-jigan yan siyasar Najeriya da kwashe kudaden kasarnan gabanin babban zaben 2023 maimakon magance matsalolin da ke addabar ilimi a kasar.
Shugaban kungiyar ASUU, reshen jami’ar Ibadan, Farfesa Ayo Akinwole ne ya bayyana hakan, inda ya kara da cewar gwamnati ta koma tattaunawa da kungiyar duk…
View More Kungiyar Malaman Jami’o’i ta kasa (ASUU), ta zargi jiga-jigan yan siyasar Najeriya da kwashe kudaden kasarnan gabanin babban zaben 2023 maimakon magance matsalolin da ke addabar ilimi a kasar.Kungiyar Dalibai ’Yan Kabilar Tangale Waja a Jihar Gombe ta roki malaman addini da sarakunan gargajiya dasu shiga tsakani akan yajin aikin da Kungiyar Malaman Jami’o’i ta Kasa (ASUU) ke ci gaba da yi.
Daliban sunyi wannan kira ne a cikin wata takarda mai dauke da sa hannun Shugaban Kungiyar na kasa, Kwamred Dalibi S Biti, da suka rabawa…
View More Kungiyar Dalibai ’Yan Kabilar Tangale Waja a Jihar Gombe ta roki malaman addini da sarakunan gargajiya dasu shiga tsakani akan yajin aikin da Kungiyar Malaman Jami’o’i ta Kasa (ASUU) ke ci gaba da yi.Hukumar shirya jarabawar kammala sakandare ta NECO ta kara wa’adin rajistar jarabawar zuwa 12 na daren 20 ga watan Yuni, 2022.
Shugaban Sashen Yada Labaran hukumar, Azeez Sani ne ga bayyana hakan, in da ya ce a baya hukumar ta ware ranar 30 ga watan Mayu…
View More Hukumar shirya jarabawar kammala sakandare ta NECO ta kara wa’adin rajistar jarabawar zuwa 12 na daren 20 ga watan Yuni, 2022.Yajin aikin ASUU: Malaman jami’a sun ce har yanzu basu cimma matsaya da gwamnati ba, don haka babu ranar janye yajin aikin.
Rahotanni na nuna cewa har yanzu, an kasa cimma matsaya tsakanin ƙungiyar Malaman Jami’oi da gwamnatin Tarayya, kan yajin aikin da ƙungiyar ta shafe matanni…
View More Yajin aikin ASUU: Malaman jami’a sun ce har yanzu basu cimma matsaya da gwamnati ba, don haka babu ranar janye yajin aikin.