Gwamnan Jihar Ondo, Rotimi Akeredolu ya yi fatali da tsarin raba mukaman shugabancin Majalisun Tarayya wanda jam’iyyar su ta APC da kuma Zababben Shugaban Kasa,…
View More Akeredolu ya yi fatali da tsarin raba mukaman shugabancin majalisun tarayyaCategory: Labaran Siyasa
Mataimakin Gwamnan Kogi da wasu mutane 6 sun janye daga takarar gwamnan jihar
Gabanin zaben fidda gwani na jam’iyyar APC a jihar Kogi da aka shirya gudanarwa ranar Juma’a, mataimakin gwamnan jihar, Edward Onoja, da shugaban ma’aikatan gwamna…
View More Mataimakin Gwamnan Kogi da wasu mutane 6 sun janye daga takarar gwamnan jiharPDP ta dakatar da Iyorchia Ayu
Jam’iyyar PDP ta ce ta dakatar da shugabanta na ƙasa, Iyorchia Ayu bisa zargin sa, da wasu ayyuka na cin amanar jam’iyyar. Shugabannin jam’iyyar a…
View More PDP ta dakatar da Iyorchia Ayu“Ba Zan Karbi Kujerar Da Ban Nema Ba” – Shekarau
Sanatan Kano ta Tsakiya, Malam Ibrahim Shekarau, ya fito fili ya bayyana matsayinsa cewa ba zai taba karbar kujera da bai nema ba. Furucin tsohon…
View More “Ba Zan Karbi Kujerar Da Ban Nema Ba” – ShekarauGanduje Ya Taya Tinubu Murna
Gwamnan Jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje ya kwatanta zababben shugaban Najeriya, Bola Tinubu a matsayin dan kishin dimokuradiyya. Gwamna Ganduje ya bayyana haka ne yayin…
View More Ganduje Ya Taya Tinubu MurnaBuhari Ya Amince Ya Taya Tinubu Yakin Neman Zaɓe
Fadar shugaban kasa ta ce shugaban kasa Muhammadu Buhari ya amince zai yi taya dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar APC Asiwaju Bola Tinubu da…
View More Buhari Ya Amince Ya Taya Tinubu Yakin Neman ZaɓeƘungiyar dattawan arewa ta nuna damuwa game da zargin cewa wasu ƴan siyasa sun duƙufa wajen sayen katunan zaɓe daga hannun alumma
Ƙungiyar tace sayar da katin zaɓen yana da hatsari sosai, sakamakon yadda zai iya cutarda yankin. Dr Hakeem Baba Ahmed shi ne kakakin ƙungiyar kuma…
View More Ƙungiyar dattawan arewa ta nuna damuwa game da zargin cewa wasu ƴan siyasa sun duƙufa wajen sayen katunan zaɓe daga hannun alummaINEC: Kada ku bari wani Ɗan Siyasa ya karɓi Katin Zaben ku.
Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC) ta zargi wasu ’yan siyasa da sayen katin zabe na dindindin (PVCs) da kuma sanya kudi a…
View More INEC: Kada ku bari wani Ɗan Siyasa ya karɓi Katin Zaben ku.PDP Ta Naɗa Dogara a Cikin Kwamitin Yakin Neman Zaben Atiku
Jam’iyyar PDP Ta Naɗa Tsohon Kakakin Majalisar Wakilai Kuma Babban Jigon APC, Yakubu Dogara a Cikin Kwamitin Yakin Neman Zaben Atiku. Kwamitin yakin neman zaben…
View More PDP Ta Naɗa Dogara a Cikin Kwamitin Yakin Neman Zaben AtikuINEC ta gargadi ’yan takara da ma jam’iyyu da kada su kuskura su karbi ko su bayar da gudunmawar da ta wuce ta Naira miliyan 50 a zaben 2023
Hukumar Zabe ta Kasa (INEC) ta gargadi ’yan takara da ma jam’iyyu da kada su kuskura su karbi ko su bayar da gudunmawar da ta…
View More INEC ta gargadi ’yan takara da ma jam’iyyu da kada su kuskura su karbi ko su bayar da gudunmawar da ta wuce ta Naira miliyan 50 a zaben 2023