Kungiyar kwararrun likitoci ta Najeriya ta shaida cewar, akalla kwararrun likotoci 500 ne suka fice daga Najeriya domin kama aiki a wasu kasashen waje.

Kungiyar ta ce, likitocin da yawansu ma’aikatan gwamnatin jihohi ne da na tarayya. Kamar yadda rahotanni ke cewarShugaban kungiyar, Dr Victor Makanjuola ne ya bayyana…

View More Kungiyar kwararrun likitoci ta Najeriya ta shaida cewar, akalla kwararrun likotoci 500 ne suka fice daga Najeriya domin kama aiki a wasu kasashen waje.

“Najeriya ta koma matsayin na 143 a tsakkiyar wannan shekarar daga matsayi na 146 a matakin zaman lafiya na duniya cikin kasashe 163” – Rahoton zaman lafiya na duniya daga kungiyar Global Peace.

Wani rahoton zaman lafiya na duniya da kungiyar Global Peace kan fitar duk shekara ya nuna yadda Najeriya ta koma matsayin na 143 a tsakkiyar…

View More “Najeriya ta koma matsayin na 143 a tsakkiyar wannan shekarar daga matsayi na 146 a matakin zaman lafiya na duniya cikin kasashe 163” – Rahoton zaman lafiya na duniya daga kungiyar Global Peace.