News
Gwamnan Kano ya dada jadda umarninsa na rushe dukkanin gine gine da akayi ba bisa ka’ida ba
Gwamnan Kano Abba kabir Yusuf ya dada jadda umarninsa na rushe dukkanin wasu gine gine da akai ba bisa ka’ida ba ‘a Jihar nan. Da…
Wasu ‘yan siyasa da ake zargi da rashawa na ƙoƙarin ficewa daga ƙasar kafin su sauka daga mulki — EFCC
Hukumar EFCC mai yaƙi da cin hanci a Najeriya ta ce wasu ‘yan siyasa da take zargi da rashawa naƙoƙarin ficewa daga ƙasar kafin su…
Gwamnatin Najeriya ta gindaya shaarudɗanda wajibi a cikasu gabanin kwaso ragowar mutanen da suka maƙale a Sudan.
Gwamnatin tarayyan Najeriya, a jiya Litinin , ta gindaya shaarudɗan da wajibi a cikasu gabanin kwaso ragowar mutanen da suka maƙale a Sudan. Jaridar Vanguard…
NDLEA ta kama mutum 185 a Abuja da Kano kan laifukan da suka shafi safarar ƙwayoyi.
Hukumar da ke Hana sha da Fataucin Miyagun Kwayoyi ta Najeriya NDLEA ta kama mutum 185 a Abuja da Kano kan laifukan da suka shafi…
Gwamnonin jihohi 18 masu barin gado ne za su yi ritaya zuwarayuwarsu ta jin dadi
A kalla gwamnonin jihohi 18 masu barin gado ne za su yi ritaya zuwa rayuwarsu ta jin dadi tare da makudan kudaden fansho duk da…
FCTA ta sake bude Kasuwar Garki
Hukumar Birnin Tarayya ta sake bude Kasuwar Garki wadda ta rufe saboda rashin kula da tsaftar muhalli. Hukumar ta bude kasuwar ne bayan kwana shiga…
Programs
Masu rubuta jarrabawar kimanin 60,000 sun gamu da matsaloli a cikin kwana 2 da suka wuce.
Hukumar shirya jarrabawar shiga jami’o’i a Najeriya (JAMB) ta ce masu rubuta jarrabawar kimanin 60,000 ne suka gamu da matsaloli a cikin kwana biyun da…
NBS: “Yawan masu amfani da intanet a Najeriya sun karu zuwa miliyan 154”.
Hukumar Kididdiga ta Najeriya (NBS) ta bayyana cewa yawan masu amfani da intanet a kasar nan ya karu zuwa miliyan dari da hamsin da hudu…
Jamb ta soke rijistar dalibai 817 da zasu zana jarabawarta a 2023
Hukumar shirya jarabawar shiga Manyan makarantun gaba da Sakandare ta Kasa wato Jamb ta ce ta soke rajistar dalibai 817 da suka yi rijistar zana jarrabawar…
Sha’aban Sharada: “Zan ayyana dokar ta-baci a fannin ilimi idan na zama gwamna”.
Dan Takarar Gwamnan jihar Kano na jam’iyyar Action Democratic Party ADC a zaben 2023 na Kano kuma Dan majalisar Wakilai mai wakiltar mazabar karamar hukumar…
Wani Bakano ya kera Keke Napep daga tushe kuma yana amfani da ita.
Ana ta yada wasu hotuna a kafar Twitter insa nuna wani matashi dan jihar Kano da ya kera keke napep tun daga tushe. An ga…
Mai Martaba Sarkin Kano: limintar da ‘yaya wajibi ne akan iyaye.
Mai Martaba Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero ya jaddada bukatar Gwamnatotci a matakai uku su cigaba da taimakawa ilimin addini dana zamani. Alhaji Aminu…
Politics
Akeredolu ya yi fatali da tsarin raba mukaman shugabancin majalisun tarayya
Gwamnan Jihar Ondo, Rotimi Akeredolu ya yi fatali da tsarin raba mukaman shugabancin Majalisun Tarayya wanda jam’iyyar su ta APC da kuma Zababben Shugaban Kasa,…
Mataimakin Gwamnan Kogi da wasu mutane 6 sun janye daga takarar gwamnan jihar
Gabanin zaben fidda gwani na jam’iyyar APC a jihar Kogi da aka shirya gudanarwa ranar Juma’a, mataimakin gwamnan jihar, Edward Onoja, da shugaban ma’aikatan gwamna…
PDP ta dakatar da Iyorchia Ayu
Jam’iyyar PDP ta ce ta dakatar da shugabanta na ƙasa, Iyorchia Ayu bisa zargin sa, da wasu ayyuka na cin amanar jam’iyyar. Shugabannin jam’iyyar a…
“Ba Zan Karbi Kujerar Da Ban Nema Ba” – Shekarau
Sanatan Kano ta Tsakiya, Malam Ibrahim Shekarau, ya fito fili ya bayyana matsayinsa cewa ba zai taba karbar kujera da bai nema ba. Furucin tsohon…
Ganduje Ya Taya Tinubu Murna
Gwamnan Jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje ya kwatanta zababben shugaban Najeriya, Bola Tinubu a matsayin dan kishin dimokuradiyya. Gwamna Ganduje ya bayyana haka ne yayin…

Rahma Radio
NDLEA ta nesanta jami’anta da badakalar hodar Iblis
Badaƙalar kama DCP Abba Kyari kan zargin hannu a safarar hodar Iblis ta ɗauki sabon salo a ranar Laraba bayan da hukumar yaki da sha…
Majalisa na bincike kan mumunan yanayi da cunkoso a gidajen yarin Najeriya
Majalisar wakilan Najeriya ta umarci kwamitinta mai kula da hukumar gidajen yarin ƙasar ya gudanar da bincike kan yanayin da ake tsare mutane a Najeriya.…
An Cafke Masu Safarar Makamai Zuwa Najeriya Daga Nijar
Jami’an tsaro a yankin Dakwaro da ke Jihar Maradin Jamhuriyar Nijar sun yi nasarar cafke wasu masu fasakwaurin makamai zuwa Najeriya. Dubun masu fasakwaurin sun…
Wata babbar mota ta kashe dalibai 13 a Lagos
Akalla daliban makarantu 13 ake fargabar sun mutu yau a birnin Lagos dake Najeriya lokacin da wani direban babbar mota ya afka musu bayan sun…
Labarai da Al'amuran Yau da Kullum
NLC za ta shiga yajin aiki a makon gobe
Kungiyar kwadagon ta Kasa ta ce za ta shiga yajin aiki a makon gobe, bayan da gwamnatin Nigeria ta sanar da shirin janye tallafin man…
Babangida ya bukaci Tinubu da ya magance kalubalentattalin arzikin a Najeriya
Tsohon Shugaban kasa, Janar Ibrahim Badamasi Babangida (IBB), ya bukaci zababben Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu da ya yi amfani da kwarewarsa wajen magance kalubalen…
“Duk masu rike da mukaman siyasa u mika takardunsu na ajiye aiki daga yanzu zuwa ranar 26 ga Mayu, 2023”. — Ganduje
Gwamnan jihar Kano, Dr Abdullahi Umar Ganduje, ya umurci duk masu rike da mukaman siyasa dasu mika takardunsu na ajiye aiki daga yanzu zuwa ranar…
“Sama da kaso 70 na kayan abincin da ake fitarwa daga Najeriya ana ƙin karbar su a kasashen waje” — NAFDAC
Darakta-Janar ta hukumar kula da ingancin abinci da magunguna ta kasa NAFDAC, Farfesa Mojisola Adeyeye tace sama da kaso 70 cikin 100 naMkayan abincin da…
Science & Tech
We need Abba Kyari’s picture in handcuffs to believe his arrest
Veteran musician, Eedris Abdulkareem has questioned the authenticity of Abba Kyari’s arrest for alleged drug dealing with an international cartel. Recall that the suspended Deputy…
I’m not a drug trafficker – Comedian De General speaks after release
Nigerian comedian, Joshua Sunday, popularly known as De General, has said he is not a drug trafficker. De General said this in a new video…
‘I no longer watch football because of Nigeria, Arsenal’ – Naira
Popular singer, Naira Marley, has said that he doesn’t like to watch football anymore because of the Super Eagles of Nigeria and Arsenal. Marley said…
AFCON 2021: Don’t lose the game – Eguavoen warns players ahead of knockout
Nigeria interim coach, Augustine Eguavoen has told his players not to stop winning ahead of the knockout stages. The Super Eagles qualified as Group D…
Researchers create smart plaster that tracks status of infections in wounds
Experts at the United States-based University of Rhode Island have created a bandage [plaster] capable of detecting infections. Essentially, the device will solely be used…
Sports View More
Argentina Ta Lashe Kofin Duniya
Wannan shi ne karo na uku da Argentina ke lashe kofin gasar, na farko a shekarar 1978 sai a 1986. Tawagar ‘yan wasan Argentina ta…
Qatar 2022: Morocco Ta Kafa Tarihi A Gasar Cin Kofin Duniya
Tawagar kwallon kafar Morocco ta kafa tarihin zama kasar Afirka ta farko da ta samu damar zuwa wasan kusa da na karshe na gasar cin…
Nyesom Wike: Zan bada labarin rikicin da ya biyo bayan zaben fidda gwani.
Gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike, ya bayyana shirin sa na yin magana kan rikicin da ya barke a jam’iyyar PDP bayan zaben shugaban kasa. Musamman…
World football body, FIFA today fined Nigeria over sixty three million naira following violence that occurred at the Moshood Abiola National Stadium.
World football body, FIFA today fined Nigeria over sixty three million naira following violence that occurred at the Moshood Abiola National Stadium, Abuja on March…
Pele to be observed in hospital over urinal infection
Brazilian football legend Pele has a urinary infection and will be kept in hospital for longer than his doctors planned. Pele, 81, who has been…
Eagles: We need good pitch, fans to beat Ghana
Super Eagles captain Ahmed Musa and his vice captain William Troost-Ekong has urged the Nigeria Football Federation to ensure the fans come in their numbers,…
Gwamnan Kano ya dada jadda umarninsa na rushe dukkanin gine gine da akayi ba bisa ka’ida ba
Gwamnan Kano Abba kabir Yusuf ya dada jadda umarninsa na rushe dukkanin wasu gine gine da akai ba bisa ka’ida ba ‘a Jihar nan. Da…
NLC za ta shiga yajin aiki a makon gobe
Kungiyar kwadagon ta Kasa ta ce za ta shiga yajin aiki a makon gobe, bayan da gwamnatin Nigeria ta sanar da shirin janye tallafin man…
Babangida ya bukaci Tinubu da ya magance kalubalentattalin arzikin a Najeriya
Tsohon Shugaban kasa, Janar Ibrahim Badamasi Babangida (IBB), ya bukaci zababben Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu da ya yi amfani da kwarewarsa wajen magance kalubalen…
Tinubu ya sha alwashin inganta mafi karancin albashin ma’aikata a Nigeria.
Shugaban Kasa Bola Ahmed Tinubu, ya ce zai inganta rayuwar ‘yan Nijeriya wanda shi ne babban manufar gwamnatinsa. Shugaban wanda ya karbi bakuncin kungiyar gwamnonin…
“Duk masu rike da mukaman siyasa u mika takardunsu na ajiye aiki daga yanzu zuwa ranar 26 ga Mayu, 2023”. — Ganduje
Gwamnan jihar Kano, Dr Abdullahi Umar Ganduje, ya umurci duk masu rike da mukaman siyasa dasu mika takardunsu na ajiye aiki daga yanzu zuwa ranar…