Mahajjata biyu daga yankin ƙaramar hukumar Igabi a jihar Kaduna, Yakubu Abdulsamad da Haruna Suleiman sun rasa rayuwarsu kafin zuwan ranar tashinsu. Rahotanni na nunu…
View More Mutum biyu daga cikin maniyyata aikin Hajji sun rasu kafin tashin Jirginsu.Category: Addini
Yau Lahadi Jihar Sokoto za ta fara kwasar alhazanta zuwa kasa Mai tsarki .
Babban sakataren hukumar kula da jin dadin alhazai a jihar, Shehu Muhammad Dange, shi ya bayyana haka yayin zantawa da manema labarai. Shehu Muhammad ya…
View More Yau Lahadi Jihar Sokoto za ta fara kwasar alhazanta zuwa kasa Mai tsarki .Alhazan Najeriya da suka isa Saudiyya don gudanar da aikin Hajji na shekarar bana sun karu zuwa dubu 1 da 354
Hukumar kula da Aikin Hajji ta Ƙasa NAHCON ce ta bayyana hakan. Daga cikin adadin, 171 maza ne, sai kuma mata 176 da kawo yanzu…
View More Alhazan Najeriya da suka isa Saudiyya don gudanar da aikin Hajji na shekarar bana sun karu zuwa dubu 1 da 354