Kwamishinan zabe na jihar Adamawa da aka dakatar, Hudu Yunusa Ari, wanda lauya ne, ya bayyana cewa ya bayyana sakamakon zabe 69 a akwatinan zabe…
View More “Ban saba wata doka ba a yayin da na ayyana Binani a mastayin wadda ta lashe zaben Gwanma Adamawa” – Hudu Yunusa AriMonth: April 2023
Rarara: Zan ci gaba da biyan albashin ’yan sandan da aka kora daga aiki
Dauda Kahutu Rarara ya yi alkawarin ci gaba da daukar nauyin ’yan sandan nan uku da Rundunar ’Yan sandan Najeriya ta kora daga aiki bisa…
View More Rarara: Zan ci gaba da biyan albashin ’yan sandan da aka kora daga aikiGwamnatin Kano ta ce a shirye take domin miƙa mulki gasabuwar gwamnati cikin ruwan sanyi
Gwamnatin jihar Kano ta ce a shirye take domin miƙa mulki ga sabuwar gwamnati cikin ruwan sanyi ba tare da tayar da ƙura ba. Cikin…
View More Gwamnatin Kano ta ce a shirye take domin miƙa mulki gasabuwar gwamnati cikin ruwan sanyi“Zan yi duk abin dan iya wajen ganin an yi wa dokar aikin Hajji kwaskwarima a sabuwar majalisa”. – Sanata Ibrahim Abdullahi Dan Baba
Dan Majalisar Dattijai mai wakiltar Sokoto ta Kudu a Majalisar Dokokin Najeriya Sanata Ibrahim Abdullahi Dan Baba ya sha alwashin yin duk abin da zai…
View More “Zan yi duk abin dan iya wajen ganin an yi wa dokar aikin Hajji kwaskwarima a sabuwar majalisa”. – Sanata Ibrahim Abdullahi Dan BabaIyayen daliban Najeriya da suka makale a Masar , suna neman ’ya’yan nasu su koma birnin Port Sudan na kasar ko za su samu jirgi zuwa Najeriya.
Iyayen daliban Najeriya da suka makale a iyakar kasar Masar bayan sun bar kasar Sudan mai fama da yaki, sun fara tunanin ’ya’yan nasu su…
View More Iyayen daliban Najeriya da suka makale a Masar , suna neman ’ya’yan nasu su koma birnin Port Sudan na kasar ko za su samu jirgi zuwa Najeriya.Buhari ya baiwa sojoji umarnin su tafi sudan domin aikin jigilar daliban Najeriya da suka makale acan.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya baiwa sojoji umarnin su tafi sudan domin aikin jigilar daliban Najeriya da suka makale acan. Shugaba Buhari ya bada umarnin…
View More Buhari ya baiwa sojoji umarnin su tafi sudan domin aikin jigilar daliban Najeriya da suka makale acan.TCN ya katse wasu layikan wutar KEDCO mai kula da jihohin Kano da Jigawa da Katsina kan rashin biyan bashi
TCN ya katse wasu layikan wutar KEDCO mai kula da jihohin Kano da Jigawa da Katsina bayan kokarinsa na ganin kamfanin ya biya bashin da…
View More TCN ya katse wasu layikan wutar KEDCO mai kula da jihohin Kano da Jigawa da Katsina kan rashin biyan bashiBuhari ya karbi bakuncin Tinubu a fadar shugaban kasa, sunyi sallar juma’a tare
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya karbi bakuncin zababben shugaban kasa, Bola Tinubu a fadar shugaban kasa dake Abuja. Shugabannin mai barin gado da mai jiran…
View More Buhari ya karbi bakuncin Tinubu a fadar shugaban kasa, sunyi sallar juma’a tareBuhari ya Kara wa’adin mulkin shugaban NIS, Isah Jere
Kwanturola Tony Akuneme, jami’in hulda da jama’a na NIS ne ya bayyana hakan ga jaridar DAILY POST a ranar Juma’a. A cewar sa, wannan ci gaban na…
View More Buhari ya Kara wa’adin mulkin shugaban NIS, Isah JereGanduje ya biya Muhuyi hakkokinsa lakadan A kotu
Gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje ya biya tsohon ٍhugaban Hukumar Yaki da Cin Hanci da Karbar Korafe-korafe ta jihar, Muhuyi Rimin Gado, hakkokinsa na fiye…
View More Ganduje ya biya Muhuyi hakkokinsa lakadan A kotu