Babban Kotun tarayya da ke zamanta a Kano ta yanke hukunci cewar hukumar karbar korafe korafe da cin hanci da rashawa ta jihar Kano ba…
View More FAIFAN BIDIYON DOLLAR – MUHUYI MAGAJI BASHI DA IKON BINCIKAR GANDUJE.Category: Entertainment
Fitattacen jarumin barkwancin nan na Najeriya, Mr. Ibu ya riga mu gidan gaskiya
Fitattacen jarumin barkwancin nan da ke fitowa a fina finan Najeriya, John Okafor, wanda ka fi sani da Mr. Ibu ya riga mu gidan gaskiya.…
View More Fitattacen jarumin barkwancin nan na Najeriya, Mr. Ibu ya riga mu gidan gaskiyaFiye da shaguna 50 sun kone a wata kasuwa a jihar Kano
Sama da shaguna 50 ne suka kone kurmus sannan dukiyar miliyoyin Naira ta lalace a wata gobara da ta tashi a kasuwar ’yan Katako da…
View More Fiye da shaguna 50 sun kone a wata kasuwa a jihar KanoBabbar Kotun Jihar Kano ta bada umarnin kama Ado Gwanja
JUST IN: Hisbah Board Arrest Multi Milionaire Housewife who Faked own Kidnap, Demanded N30m Ransom from Husband.
Lauyoyin Murja Sun Yi Barazanar Maka Gwamnatin Kano A Kotu
Lauyoyin da ke kare fitacciyar jarumar TikTok din nan, Murja Ibrahim Kunya, sun ba Gwamnatin Jihar Kano wa’adin awanni 24 da ta ba su izinin…
View More Lauyoyin Murja Sun Yi Barazanar Maka Gwamnatin Kano A Kotu‘Ana kashe miliyoyin jakuna duk shekara don haɗa maganin gargajiya’
Wata ƙungiyar tallafi ta ƙiyasta cewa ana kashe kusan jakuna miliyan shida duk shekara domin biyan buƙatar maganin gargajiya na China. Ƙungiyar mai suna Donkey…
View More ‘Ana kashe miliyoyin jakuna duk shekara don haɗa maganin gargajiya’Barcelona na nazari kan Arteta
Kocin Arsenal Mikel Arteta na cikin mutane uku a jeren mutanen da Barcelona ke son daya ya maye gurbin Xavi, da kuma kocin Liverpool mai…
View More Barcelona na nazari kan ArtetaGarin da macizai ke son hana noma
Garin Kaltungo da ke jihar Gombe ya zama tamkar ramin gansheƙa duk inda mutum ya shiga zai iya karo da maciji. Babu babba ba yaro,…
View More Garin da macizai ke son hana nomaYadda Musulmai a Japan ke fafutikar neman wurin binne ƴan’uwansu
Al’ummar Musulmi a Japan ‘yan tsiraru ne, sun kasance kimanin 200,000 ne kawai a cikin al’ummar ƙasar fiye da miliyan 120. Kashi 99 cikin 100…
View More Yadda Musulmai a Japan ke fafutikar neman wurin binne ƴan’uwansu