Gwamnan Jihar Katsina, Aminu Bello Masari ya ce wajibi ne shugabannin Kananan Hukumomin Jihar su tashi tsaye wajen yaki da ’yan bindigar da suka addabi yankunansu, ba tare da jiran wani ba.

Gwamnan ya bayyana hakan ne a ranar Laraba yayin wani taro su tare da Kansilolinsu kan sha’anin tsaron Jihar. Offishin mai bai wa Gwamna Shawara kan harkokin tsaro karkashin…

View More Gwamnan Jihar Katsina, Aminu Bello Masari ya ce wajibi ne shugabannin Kananan Hukumomin Jihar su tashi tsaye wajen yaki da ’yan bindigar da suka addabi yankunansu, ba tare da jiran wani ba.

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ce hare-haren da aka kai wa coci-coci cikin kwanaki 14 ya nuna cewa akwai wani shiri da miyagun mutane suka yi domin jefa Najeriya cikin damuwa ta addini.

Mai magana da yawun shugaban kasa, Garba Shehu, ya rawaito Buhari yana bayyana haka a cikin wata sanarwa mai taken‘Ba ji dadin Hare-haren Coci a…

View More Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ce hare-haren da aka kai wa coci-coci cikin kwanaki 14 ya nuna cewa akwai wani shiri da miyagun mutane suka yi domin jefa Najeriya cikin damuwa ta addini.

A bangaren tsaro Biyu daga cikin ’yan matan Chibok din da aka kubutar daga hannun Boko Haram sun ce har yanzu akwai takwarorinsu 20 a dajin Sambisa, shekara takwas bayan sace su.

Mary Dauda da Hauwa Joseph, biyu daga cikin daliban Sakandiren Gwamnati da ke Chibok da aka sace a shekarar 2014, sun bayyana haka ne bayan…

View More A bangaren tsaro Biyu daga cikin ’yan matan Chibok din da aka kubutar daga hannun Boko Haram sun ce har yanzu akwai takwarorinsu 20 a dajin Sambisa, shekara takwas bayan sace su.

Akalla mutane 36 ne aka ruwaito an yi garkuwa da su a wani harin da ‘yan bindiga suka kai wasu kauyuka hudu a karamar hukumar Kajuru ta jihar Kaduna.

Mazauna kauyukan ne suka bayyana hakan a wata ganawa da jami’an tsaro a wannan rana ta Litinin. Mazauna yankin sun ce hare-haren da ake kai…

View More Akalla mutane 36 ne aka ruwaito an yi garkuwa da su a wani harin da ‘yan bindiga suka kai wasu kauyuka hudu a karamar hukumar Kajuru ta jihar Kaduna.

Rundunar ‘yan sandan Najeriya ta ce binciken ta kawo yanzu ya nuna cewa rahotannin da aka yi ta bayarwa kan sace mutane da dama a Abuja babban birnin kasar a ranar Talata, ba gaskiya ba ne.

Rundunar ta ce wadda ta fara wallafa labarin a Twitter mai suna Amira Sufyan tana hannun jami’ansa cikin yanayi na tsaro, kuma babu gaskiya kan…

View More Rundunar ‘yan sandan Najeriya ta ce binciken ta kawo yanzu ya nuna cewa rahotannin da aka yi ta bayarwa kan sace mutane da dama a Abuja babban birnin kasar a ranar Talata, ba gaskiya ba ne.