Hukumar zabe ta Kasa (INEC) ta ce nan ba da dadewa ba za ta dauki mataki kan dakataccen kwamishinan zabe na jihar Adamawa REC, Hudu…
View More INEC: Nan ba da jimawa ba za mu dauki mataki kan dakataccen REC na AdamawaMonth: June 2023
“Samar da tsaro ga babbar ƙasa irin Najeriya ba abu ne mai sauki ba” – Irabor
Tsohon babban hafsan tsaron Najeriya Janar Lucky Irabor mai ritaya, ya ce samar da tsaro ga babbar ƙasa irin Najeriya ba abu ne mai sauki…
View More “Samar da tsaro ga babbar ƙasa irin Najeriya ba abu ne mai sauki ba” – IraborAn umarci duk sojan da ke gaban sababbin hafsun sojojin ya yi murabus
Hedikwatar tsaro ta bada umarni ga duk sojan da ke gaban sababbin hafsun sojojin da aka nada, ya yi murabus ba tare da wani bata…
View More An umarci duk sojan da ke gaban sababbin hafsun sojojin ya yi murabus“Ban hana Tinubu binciken jami’an gwamnatina ba” – Buhari
Tsohon shugaban Kasa Muhammadu Buhari yace bai hana sabon shugaban ƙasa Bola Tinubu binciken jami’an gwamnatinsa ba. Cikin wani saƙo da mai magana da yawun…
View More “Ban hana Tinubu binciken jami’an gwamnatina ba” – BuhariBankin duniya ya bayyana goyon bayansa ga matakin cire tallafin man fetur
Bankin Duniya ya bayyana goyon bayansa ga matakin da gwamnatin tarayyar Najeriya ta dauka na cire tallafin mai da kuma daidaita farashin canji a kasuwannin…
View More Bankin duniya ya bayyana goyon bayansa ga matakin cire tallafin man feturMa’aikata a jihar Benue sun karbi albashin su na wannan watan A karon farko cikin watanni 7
A karon farko cikin watanni bakwai, Ma’aikata a jihar Benue sun karbi albashin su na wannan watan. A cewar wasu daga cikin maaikatan da manema…
View More Ma’aikata a jihar Benue sun karbi albashin su na wannan watan A karon farko cikin watanni 7Tinubu ya yi kira ga al’ummar Musulmi da su yi koyi da dabi’un Annabi Ibrahim
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya yi kira ga al’ummar Musulmi da su yi koyi da dabi’un Annabi Ibrahim, musamman cikakken miƙa wuya ga Allah…
View More Tinubu ya yi kira ga al’ummar Musulmi da su yi koyi da dabi’un Annabi IbrahimNAHCON ta bayyana rashin jin daɗinta kan karancin tantanina ga wasu Alhazan Najeriya dubu 10
Hukumar kula da aikin hajji ta kasa NAHCON, ta bayyana rashin jin daɗinta kan karancin tantanina ga wasu Alhazan Najeriya su dubu 10, a MIna,…
View More NAHCON ta bayyana rashin jin daɗinta kan karancin tantanina ga wasu Alhazan Najeriya dubu 10Mukaddashin babban Sufeto Janar na ‘yan sandan ya bayar da umarni ga dukkan ayarin ‘yan sanda da su bi duk ka’idojin zirga-zirgar ababen hawa
Mukaddashin babban Sufeto Janar na ‘yan sandan Kasar nan Olukayode Egbetokun, ya bayar da umarni ga dukkan ayarin ‘yan sanda da su bi duk ka’idojin…
View More Mukaddashin babban Sufeto Janar na ‘yan sandan ya bayar da umarni ga dukkan ayarin ‘yan sanda da su bi duk ka’idojin zirga-zirgar ababen hawaBuhari ya dakatar da batun cire tallafin man fetur da kuma daidaita tsarin canjin kudin kasashen waje na kasar “zuwa lokacin da ya dace” – Garba Shehu
Mai magana da yawun tsohon shugaban Najeriya, Malam Garba Shehu, ya bayyana cewa tsohon shugaban Muhammadu Buhari ya dakatar da batun cire tallafin man fetur…
View More Buhari ya dakatar da batun cire tallafin man fetur da kuma daidaita tsarin canjin kudin kasashen waje na kasar “zuwa lokacin da ya dace” – Garba Shehu