Gwamnatin tarayya ta ce rukunin farko na ‘yan ƙasarnan da za’a ƙwaso daga Saudiyya sakamakon rikicin Sudan za su isa Najeriya. Shugabar hukumar da ke…
View More Gwamnati: Rukunin farko na ‘yanNajeriya da za’a ƙwaso daga Saudiyya sakamakon rikicin Sudan za su isa NajeriyaCategory: Sudan
Iyayen daliban Najeriya da suka makale a Masar , suna neman ’ya’yan nasu su koma birnin Port Sudan na kasar ko za su samu jirgi zuwa Najeriya.
Iyayen daliban Najeriya da suka makale a iyakar kasar Masar bayan sun bar kasar Sudan mai fama da yaki, sun fara tunanin ’ya’yan nasu su…
View More Iyayen daliban Najeriya da suka makale a Masar , suna neman ’ya’yan nasu su koma birnin Port Sudan na kasar ko za su samu jirgi zuwa Najeriya.NEMA zata fara jigilar kwaso ‘ƴan Najeriya 5,500 da suka maƙale a ƙasar Sudan
Hukumar bayar da agajin gaggawa ta ƙasa (NEMA), ta sanar da fara jigilar kwaso ƴan Najeriya 5,500 da suka maƙale a ƙasar Sudan,a wannan rana…
View More NEMA zata fara jigilar kwaso ‘ƴan Najeriya 5,500 da suka maƙale a ƙasar Sudan