Shugaban ƙasar Somalia yace mutum 100 sun mutu sakamakon hare-haren ƙunar baƙin wake biyu da aka kai wajen ma’aikatar ilimi ta ƙasar.

Shugaban ƙasar Somalia Hassan Sheikh Mohamud ya tabbatar da cewa aƙalla mutum 100 ne aka kashe sakamakon wasu hare-haren ƙunar baƙin wake biyu da aka…

View More Shugaban ƙasar Somalia yace mutum 100 sun mutu sakamakon hare-haren ƙunar baƙin wake biyu da aka kai wajen ma’aikatar ilimi ta ƙasar.