Dan takarar Jam’iyyar NNPP Rabiu Musa Kwankwaso da Dan takarar Jam’iyyar L.P Peter Obi.
View More “Babban kalubalen daga tattaunawar da muka yi da jam’iyyar Labour Party shi ne wanda zai tsaya takarar shugaban kasa idan jam’iyyun suka yi maja”. – Rabiu Musa Kwankwaso