Gwamnatin tarayyar Najeriya ta fitar da wani daftarin dokoki ga kamfanonin shafukan sa da zumunta na Tuwita da Facebook da WhatsApp da Instagram da Google da TikTok da sauransu kan ayyukansu a ƙasar

Dokokin, waɗanda aka samar da su don sa ido a kan yadda shafukan sa da zumuntar ke aiki, sun bayyana cewa dole kowane kamfani da…

View More Gwamnatin tarayyar Najeriya ta fitar da wani daftarin dokoki ga kamfanonin shafukan sa da zumunta na Tuwita da Facebook da WhatsApp da Instagram da Google da TikTok da sauransu kan ayyukansu a ƙasar