Aminu Masari, gwamnan jihar Katsina, ya roki ‘yan Najeriya da su kara yiwa zababben shugaban kasa, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu addu’a. Masari, a lokacin wani…
View More Masari: “Tinubu Addu’a Yake Bukata Daga ‘Yan Najeriya”Month: March 2023
Kwankwaso ya yi watsi da zargin cewa zai nemi yin katsalandan a harkokin shugabancin Kano.
Dan takarar Shugaban Kasa na jam’iyyar NNPP, Rabiu Musa Kwankwaso ya karyata zargin da mutane ke yi cewa ba zai kyale zababben Gwamnan Jihar Kano, Abba…
View More Kwankwaso ya yi watsi da zargin cewa zai nemi yin katsalandan a harkokin shugabancin Kano.DMO: Bashin da ake bin Najeriya ya karu zuwa N46.25tr
Ofishin Kula da Basussuka na Kasa (DMO) ya ce bashin da ake bin Najeriya ya karu zuwa Naira tiriliyan 46.25 a watan Disamban 2022. A…
View More DMO: Bashin da ake bin Najeriya ya karu zuwa N46.25trMatawalle ya zargi gwamnatin tarayya da shirya masa makarkashiya a zabukan da suka gabata
Gwamnan jihar Zamfara, Bello Matawalle, ya zargi gwamnatin tarayya da shirya masa makarkashiya a zabukan gwamnoni da na ‘yan majalisar dokokin jihar da aka gudanar…
View More Matawalle ya zargi gwamnatin tarayya da shirya masa makarkashiya a zabukan da suka gabataAn bukachi kingiyoyi masu zaman kasu da su cigaba da tallafawa AKTH
An bukachi kingiyoyi da kamfanoni masu zaman kasu da su cigaba da tallafawa asibitin koyarwa na Malam Aminu dake nan kano, harma da sauran cibiyoyin…
View More An bukachi kingiyoyi masu zaman kasu da su cigaba da tallafawa AKTHNgige: “Ya kamata Tinubu ya duba batun albashi”.
Ministan kwadago da samar da ayyuka a Najeriya, Chris Ngige ya ce ya kamata zababben shugaban kasa, Bola Tinubu ya duba batun albashi. Tashar talabijin…
View More Ngige: “Ya kamata Tinubu ya duba batun albashi”.China Ta Soke Rancen Dala Biliyan 22 Da Najeriya Ta Nema A Wajensa
A ranar Talata ne majalisar wakilai ta amince da bukatar gwamnatin tarayya na karbar bashin dala miliyan 973,474,971.38 daga bankin raya kasar Sin. Hakan ya…
View More China Ta Soke Rancen Dala Biliyan 22 Da Najeriya Ta Nema A WajensaAn samu karin mutane 142 da suka rasa rayukansu sakamakon zazzabin lassa.
Hukumar Dakile Yaduwar Cututtuka ta Najeriya (NCDC), ta ce a cikin kasa da wata uku an samu mutum 784 da suka kamu da cutar zazzabin…
View More An samu karin mutane 142 da suka rasa rayukansu sakamakon zazzabin lassa.Akwai Yiwuwar Samun Karin Kudin Kujerar Aikin Hajjin Bana
A dai-dai lokacin da hukumar aikin Hajji ta kasa NAHCON ke cigaba da shirye- shiryen gudanar da aikin Hajjin shekarar 2023 cikin nasara rahotanni na…
View More Akwai Yiwuwar Samun Karin Kudin Kujerar Aikin Hajjin BanaINEC Ta Bai Wa Abba Shaidar Lashe Zaben Gwamnan Kano
Hukumar Zabe ta Kasa (INEC), ta bai wa Zababben Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf na Jam’iyyar NNPP takardar shaidar lashe zaben da aka gudanar…
View More INEC Ta Bai Wa Abba Shaidar Lashe Zaben Gwamnan Kano