Shugabar Kwamitin Harkokin Zabe na Majalisar Wakilai, Aisha Dukki, ce ta bayyana hakan a zaman majalisar na ranar Larabar. A baya dai hukumar ta sanya…
View More Hukumar Zabe ta Kasa Mai Zaman Kanta (INEC) ta amince da kara wa’adin rajistar katin zabe.Category: Zabe
Daga gobe litinin , maikatan jihar Zamfara zasu fara hutun mako daya domin karbar katinsu na zabe .
Gwamna Matawalle na Jihar Zamfara ya bada hutun mako daya ga.maikata daga gobe litinin zuwa Jumaa domin samun damar mallakar katin zabe . Kwamishinan yada…
View More Daga gobe litinin , maikatan jihar Zamfara zasu fara hutun mako daya domin karbar katinsu na zabe .