Tsohon gwamnan Kano da take takarar shugaban kasa, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, ya ce ya so tsohon gwamnan Anambra, Peter Obi, ya yi masa mataimaki a takararsa ta shugaban kasa.

Sanata Kwankwaso ya ce lokacin da Peter Obi ya fice daga PDP ya so a ce ya shiga sabuwar jam’iyyar da ya kafa wato NNPP…

View More Tsohon gwamnan Kano da take takarar shugaban kasa, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, ya ce ya so tsohon gwamnan Anambra, Peter Obi, ya yi masa mataimaki a takararsa ta shugaban kasa.

Gwamnatin Brazil tace adadin mutanen da suka mutu sakamakon ruwan saman da aka shatata makon jiya ya kai 79, yayin da wasu da dama suka bata.

Gwamnatin Brazil tace adadin mutanen da suka mutu sakamakon ruwan saman da aka shatata makon jiya ya kai 79, yayin da wasu da dama suka bata.…

View More Gwamnatin Brazil tace adadin mutanen da suka mutu sakamakon ruwan saman da aka shatata makon jiya ya kai 79, yayin da wasu da dama suka bata.

Yan ta’addan da suka kai wa jirgin kasan Kaduna hari sun kara sati biyu a kan wa’adin barazanar halaka fasinjoji 62 da har yanzu suke hannunsu yau.

‘Yan ta’addan da suka kai wa jirgin kasan Kaduna hari sun kara sati biyu a kan wa’adin barazanar halaka fasinjoji 62 da har yanzu suke…

View More Yan ta’addan da suka kai wa jirgin kasan Kaduna hari sun kara sati biyu a kan wa’adin barazanar halaka fasinjoji 62 da har yanzu suke hannunsu yau.

Hukumar yaki da masu yiwa tattalin arzikin kasa zagon kasa ta EFCC, ta gurfanar da dan takarar shugabancin kasa na APC daga jihar Imo, Rochas Okorocha, a gaban babbar kotun tarayya da ke Abuja.

Okorocha, wanda a halin yanzu ya ke wakiltar mazabar Imo ta yamma a majalisar dattawa, an gurfanar da shi gaban mai shari’a Inyang Ekwo a…

View More Hukumar yaki da masu yiwa tattalin arzikin kasa zagon kasa ta EFCC, ta gurfanar da dan takarar shugabancin kasa na APC daga jihar Imo, Rochas Okorocha, a gaban babbar kotun tarayya da ke Abuja.