Masu garkuwa da mutane sun sako Kwamishinan watsa labaran Jihar Neja da ke Najeriya kwanaki biyar bayan sace shi da suka yi. Sakin Kwamishinan na…
View More ‘Yan bindiga sun saki Kwamishinan jihar Neja da suka saceCategory: Rahma Radio
An kawo karshen bada tallafin magungunan Kuturta da Tarin-Fuka a Najeriya
Kungiyoyin bada tallafi na kasa-da-kasa akan kawar da cututtukan Kuturta, Tarin-Fuka da na TB, na nuna karancin magungunan tunkarar cututtukan a cibiyoyi kula na kasa.
View More An kawo karshen bada tallafin magungunan Kuturta da Tarin-Fuka a NajeriyaFulani makiyaya masu askin ciko da sha’awar mawakan hiphop
Sanya dan kunne da gyara gira da yin askin ciko ba abubuwa ba ne da ake sa ran Fulani makiyaya a Najeriya za su yi, saboda…
View More Fulani makiyaya masu askin ciko da sha’awar mawakan hiphopHatsarin mota ya kashe mutum 11 a Jihar Osun
Hukumar kiyaye haɗura reshehn jihar Osun a Najeriya ta ce mutum 11 sun rasu sakamakon mummunan hatsarin mota da ya faru a Gbangan. Mai magana…
View More Hatsarin mota ya kashe mutum 11 a Jihar Osun’Yan Bindiga Sun Yi Barazanar Kashe Ragowar Daliban Jami’ar Greenfield
’Yan bindigar da suka yi garkuwa da daliban Jami’ar Greenfield dake Kaduna sun yi barazanar kashe ragowar daliban makarantar guda 17. Dalibai 22 da wani…
View More ’Yan Bindiga Sun Yi Barazanar Kashe Ragowar Daliban Jami’ar GreenfieldFG ta fadi ranar da ‘yan N-Power za su fara samun alat
A ranar Talata ne gwamnatin tarayya ta bayyana cewa masu cin moriyar shirin N-Power za su fara samun alawus dinsu na watan Maris daga yau,…
View More FG ta fadi ranar da ‘yan N-Power za su fara samun alatMuna neman tallafin corona daga tarayya- Gwamnonin Arewa
Kungiyar Gwamnonin Arewacin Najeriya na neman tallafi na musamman daga gwamnatin tarayyar kasar don yaki da cutar coronavirus ko kuma COVID-19 a yankinsu. Shugaban Kungiyar…
View More Muna neman tallafin corona daga tarayya- Gwamnonin ArewaMasu arzikin duniya sun tausaya wa kasashe matalauta
Gungun kasashen G20 mafiya karfin tattalin arziki a duniya, sun amince da matakin jinkirta wa kasashe matalauta biyan bashin da ake binsu da a kalla…
View More Masu arzikin duniya sun tausaya wa kasashe matalautaCoronavirus ta kara wujijjiga kasuwannin hannayen jari
Kasuwannin hannayen jari na duniya na ci gaba da durkushewa, inda suka sake tafka gagarumar asara a ranar Laraba sakamakon tasirin annobar COVID-19, yayin da…
View More Coronavirus ta kara wujijjiga kasuwannin hannayen jariTrump zai fara yakin neman zabe duk da coronavirus
Shugaba Donald Trump na Amurka ya bayyana fatan ci gaba da yakin neman zabensa tun kafin shelanta kawo karshen annobar coronavirus wadda ta lakume rayukan…
View More Trump zai fara yakin neman zabe duk da coronavirus