Kotun Kolin Najeriya tayi watsi da bukatar shugaban kasa da ministan shar’ia Abubakar Malami na kalubalantar sashe na 84(12) cikin baka a dokar zaben kasarnan.

Kotun Kolin tayi watsi da bukatar ce saboda bata da hurumi a shari’ance, kuma karan muzanta kotu ne. Nan gaba kadan za a fitar da…

View More Kotun Kolin Najeriya tayi watsi da bukatar shugaban kasa da ministan shar’ia Abubakar Malami na kalubalantar sashe na 84(12) cikin baka a dokar zaben kasarnan.

Hukumar Zabe ta Kasa (INEC) ta bayyana cewa kundin tsarin mulkin Najeriya bai san da zaman dan takarar matakimakin shugaban kasa na wucin gadi da jam’iyyar APC mai mulki ta tsayar ba.

Kwamishinan Yada Labarai da Wayar da Kan Jama’a na INEC, Barista Festus Okoye, ya bayyana cewa Dokar Zabe ta 2022 ba ta yi wani tanadi…

View More Hukumar Zabe ta Kasa (INEC) ta bayyana cewa kundin tsarin mulkin Najeriya bai san da zaman dan takarar matakimakin shugaban kasa na wucin gadi da jam’iyyar APC mai mulki ta tsayar ba.

Jam’iyyar NNPP mai kayan marmari ta karyata cewa dan takararta Rabiu Musa Kwankwaso zai yi wa Peter Obi na Labour Party mataimaki a zabe mai zuwa.

Sakataren yada labarai na NNPP Dr Agbo Major, ya ce labarin abin kunya gare su kuma babu wani kamshin gaskiya a cikinsa. Major ya tabbatar…

View More Jam’iyyar NNPP mai kayan marmari ta karyata cewa dan takararta Rabiu Musa Kwankwaso zai yi wa Peter Obi na Labour Party mataimaki a zabe mai zuwa.

An shawarci Jama’ar kano kan su suyi kokari su mallaki Katin zabe domin yin amfani dashi wajen zabar wadan da zasu kula da rayuwar su.a zabe mai zuwa

Kiran ya fito be daga bakin janar Ibrahim Sani mai ritaya, sa’ilin da yake tallafa wa wasu iyaye mata da abin dogaro da kai a…

View More An shawarci Jama’ar kano kan su suyi kokari su mallaki Katin zabe domin yin amfani dashi wajen zabar wadan da zasu kula da rayuwar su.a zabe mai zuwa

An bayyana sunan shugaban majalisar dattawa, sanata Ahmad Lawan, a matsayin dan takarar kujerar sanata mai wakiltan Yobe ta arewa na jam’iyyar (APC) a zaben 2023

Lamarin na zuwa ne yan awanni bayan Bashir Machina, wanda ya lashe zaben fidda gwanin APC na kujerar, ya jadadda cewa ba zai janyewa shugaban…

View More An bayyana sunan shugaban majalisar dattawa, sanata Ahmad Lawan, a matsayin dan takarar kujerar sanata mai wakiltan Yobe ta arewa na jam’iyyar (APC) a zaben 2023