Gobara ta tashi a Babbar Kasuwar Biu da ke Jihar Borno ana tsaka da zaben gwamnoni da ’yan majalisar dokokin jiha. Mataimakin Shugaban Tsaro ta…
View More Gobara Ta Tashi A Kasuwar BiuCategory: Nigeria
“Fiye da mutum 20 ne ake fargabar sun mutu sanadin cutar sanƙarau da ta ɓulla bana a Jigawa
Gwamnatin jihar Jigawa ta ce fiye da mutum 20 ne ake fargabar sun mutu sanadin cutar sanƙarau da ta ɓulla bana a jihar. Jihar Jigawa…
View More “Fiye da mutum 20 ne ake fargabar sun mutu sanadin cutar sanƙarau da ta ɓulla bana a JigawaEdo ta tabbatar da bullar cutar zazzabin Lassa guda 115.
Adadin wadanda suka mutu sakamakon cutar zazzabin Lassa a jihar Edo ya kai 13, yayin da wadanda aka tabbatar sun kamu da cutar sun kai…
View More Edo ta tabbatar da bullar cutar zazzabin Lassa guda 115.Abin kunya ne ace Najeriya har yanzu, tana shigo da man fetur – inji Obaseki
Gwamnan jihar Edo, Godwin Obaseki, ya bayyana ci gaba da shigo da man fetur a Najeriya, duk da cewa kasar na daya daga cikin manyan…
View More Abin kunya ne ace Najeriya har yanzu, tana shigo da man fetur – inji ObasekiMayakan ta’addancin Boko Haram sama da 70 sun rasa rayukansu sakamakon neman tserewa daga luguden sojin Najeriya.
Sama da mutum 70 da ake zargin ‘yan Boko Haram ne ruwa yayi awon gaba da su a a wani rafi bayan luguden wutan da…
View More Mayakan ta’addancin Boko Haram sama da 70 sun rasa rayukansu sakamakon neman tserewa daga luguden sojin Najeriya.Gwamnatin Tambuwal ta rabawa marayun Sokoto N28.7m da shanu.
Gwamnatin jihar Sokoto ta ce ta raba Naira miliyan 28 da digo 7 ga Hakimai 87 da shanu ga marayu a jihar, domin su samu…
View More Gwamnatin Tambuwal ta rabawa marayun Sokoto N28.7m da shanu.Harin Gidan Yarin Kuje: Gwamnatin Tarrayya Ta Saki Hotuna ‘Yan Boko Haram Wadanda Suka Tsere Daga Gidan Yarin Kuje.
Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa ana neman duk wasu da ake zargi da laifin Boko Haram da suka tsere daga cibiyar tsaro da ke Kuje…
View More Harin Gidan Yarin Kuje: Gwamnatin Tarrayya Ta Saki Hotuna ‘Yan Boko Haram Wadanda Suka Tsere Daga Gidan Yarin Kuje.Mahajjata ‘Yan Najeriya Sama da 3,600 ba su samu tafiya ba.
Wannan dai shi ne babban aikin hajjin na farko da ke gudana tun bayan dambarwar da annobar cutar korona ta haifar a farkon shekarar 2020.…
View More Mahajjata ‘Yan Najeriya Sama da 3,600 ba su samu tafiya ba.Gwamnatin tarayya ta bayyana ranaku 2 na hutun Sallah
Gwamnatin tarayya ta ayyana ranakun Litinin 11 da Talata 12 ga watan Yuli 2022 a matsayin ranakun hutu domin gudunar da bukukuwan sallar Eid-el-Kabir na…
View More Gwamnatin tarayya ta bayyana ranaku 2 na hutun SallahHukumar Kidaya ta Najeriya Za Ta Dauki Mutane Miliyan 1 Aiki A 2023 Domin a gano Yawan ‘Yan Kasan.
Hukumar kidaya ta kasa (NPC) ta ce gwamnatin tarayya za ta dauki ‘yan Najeriya miliyan daya aiki domin gudanar da kidayar jama’a a shekarar 2023.…
View More Hukumar Kidaya ta Najeriya Za Ta Dauki Mutane Miliyan 1 Aiki A 2023 Domin a gano Yawan ‘Yan Kasan.