Matar Shugaban Kasa, Sanata Oluremi Tinubu, ta tallafawa wadanda ambaliyar ruwa ta shafa a rukunin gidaje na TradeMore dake Abuja da Naira dubu 250 kowannensu.…
View More Matar Shugaban Kasa ta tallafawa wadanda ambaliyar ruwa ta shafa a rukunin gidaje na TradeMore da Naira dubu 250 kowannensu.Category: Nigeria
Motocin haya masu amfani da katin cirar kuɗi sun fara aiki a Abuja
An kaddamar da motocin haya na zamani masu amfani da kati a Abuja, babban birnin tarayyar Najeriya. Kamfanin nairexi ya kaddamar da wannan tsari wanda…
View More Motocin haya masu amfani da katin cirar kuɗi sun fara aiki a AbujaRundunar sojin ruwan Najeriya ta ƙalubalanci Asari Dokubo da ya bayyana sunayen jami’an da ke satar ɗanyen mai.
Rundunar sojin ruwan Najeriya ta ƙalubalanci tsohon jagoran masu fafutika na yankin NejaDelta, Mujahid Asari Dokubo da ya bayyana sunayen jami’an da ke satar ɗanyen…
View More Rundunar sojin ruwan Najeriya ta ƙalubalanci Asari Dokubo da ya bayyana sunayen jami’an da ke satar ɗanyen mai.Kotu ta bada umarnin a mayar da motoci da sauran kayayyaki da aka kwashe daga gidan Matawalle
Wata babbar kotun tarayya da ke zaman ta a Gusau ta umarci rundunar ‘yan sandan Najeriya da wasu hukumomi hudu da ke da hannu wajen…
View More Kotu ta bada umarnin a mayar da motoci da sauran kayayyaki da aka kwashe daga gidan MatawalleGwamnatin Zamfara: Dalilin da aka kai samame gidan Matawalle —
Gwamnatin Zamfara ta ce da umarnin Kotu aka kai samame tare da kwashe motoci 40 a gidan tsohon gwamnan jihar, Muhammed Bello Matawalle. Gwamnatin na…
View More Gwamnatin Zamfara: Dalilin da aka kai samame gidan Matawalle —Matawalle ya koka da cewa sata aka je yi gidansa bayan gwamnatin jihar ta ƙwato wasu motoci daga gidan
Tsohon gwamnan Jihar Zamfara Bello Muhammad Matawalle, ya koka da cewa sata aka je yi gidansa bayan gwamnatin jihar ta ce ta ƙwato wasu motoci…
View More Matawalle ya koka da cewa sata aka je yi gidansa bayan gwamnatin jihar ta ƙwato wasu motoci daga gidanFCTA ta sake bude Kasuwar Garki
Hukumar Birnin Tarayya ta sake bude Kasuwar Garki wadda ta rufe saboda rashin kula da tsaftar muhalli. Hukumar ta bude kasuwar ne bayan kwana shiga…
View More FCTA ta sake bude Kasuwar Garki“Ban saba wata doka ba a yayin da na ayyana Binani a mastayin wadda ta lashe zaben Gwanma Adamawa” – Hudu Yunusa Ari
Kwamishinan zabe na jihar Adamawa da aka dakatar, Hudu Yunusa Ari, wanda lauya ne, ya bayyana cewa ya bayyana sakamakon zabe 69 a akwatinan zabe…
View More “Ban saba wata doka ba a yayin da na ayyana Binani a mastayin wadda ta lashe zaben Gwanma Adamawa” – Hudu Yunusa AriYau Lahadi za a cigaba da tattara sakamakon zaben gwamna a jiharAdamawa da aka kammala jiya Asabar.
Yayin da ake ci gaba da bayyana sakamakon zaɓen gwamna da aka kammala a jihar Adamawa, an jibge jami’an tsaro a wurin da ake bayyana…
View More Yau Lahadi za a cigaba da tattara sakamakon zaben gwamna a jiharAdamawa da aka kammala jiya Asabar.An yanke wa mutumn 3 hukuncin kisa ta hanyar rataya a Jigawa
Wata babbar kotu da ke Kaugama a Jihar Jigawa ta yanke wa wasu mutum uku hukuncin kisa ta hanyar rataya bayan ta same su da…
View More An yanke wa mutumn 3 hukuncin kisa ta hanyar rataya a Jigawa