Gwamnatin Jihar Kano Tahir bada sanarwar sassauta dokar Zama a Gida daga karfe 6 na safiyar Alhamis zuwa 12 na dare.
View More Yanzu-Yanzu: Gwamnatin Jihar Kano ta sassauta dokar Zama a Gida daga karfe 6 na safiyar Alhamis zuwa 12 na dare.Category: News
Dole mu sauya tsarin Tafsirin watan Azumi a bana – Malamai
tafsirin Al-Qur’ani da bisa al’ada su ka saba gudanarwa a watan Azumi ba. Malaman sun ce yanayin da annobar cutar coronavirus ta jefa duniya a…
View More Dole mu sauya tsarin Tafsirin watan Azumi a bana – MalamaiDuk da dokar tilasta zaman gida, baƙi 2,500 sun fice daga Najeriya
Masu ruwa da tsaki sun yi gargadin cewa, ci gaba da shige-da-ficen jiragen sama a birnin Legas da kuma Abuja ka iya kara adadin mutanen…
View More Duk da dokar tilasta zaman gida, baƙi 2,500 sun fice daga NajeriyaAn sake sallaman mutane 8 da suka warke daga cutar Coronavirus
Gwamnatin jihar Legas ta ce ta sake sallamar masu cutar Coronavirus takwas da suka samu waraka a asibitin jinyar cututtuka dake unguwar Yaba ta jihar.…
View More An sake sallaman mutane 8 da suka warke daga cutar CoronavirusFG ta gimtse shirin bayar da tallafin N20,000 a jihohi hudu
Gwamnatin tarayya (FG) ta sanar da cewa ta gimtse shirin bayar da tallafin jin kai a jihohin Najeriya guda hudu. A cewar wani jawabi da…
View More FG ta gimtse shirin bayar da tallafin N20,000 a jihohi hudu