Wasu ‘yan bindiga da ake zargin masu garkuwa da mutane ne sun kashe mutum guda tare da yin garkuwa da wasu mutanen biyar a garin…
View More ‘Yan Bindiga Sun Kashe Mutum 1, Sun Yi Garkuwa Da 5 A NejaCategory: Labarai
Biden zai buƙaci Amurkawa su sanya takunkumi tsawon kwana 100
Zabaɓɓen shugaban Amurka mai jran gado Joe Biden, ya bayyana cewar zai buƙaci Amurkawa su sanya takunkumi a kwanaki dari na farkon gwamnatinsa don hana…
View More Biden zai buƙaci Amurkawa su sanya takunkumi tsawon kwana 100Yan sandan da ya dace su yaki ‘yan bindiga ne ke rike jakar matan manya,
Gwamna El-Rufai na jihar Kaduna ya bayyana damuwarsa a kan rashin tsaron da ke addabar jiharsa – A cewarsa, ‘yan sandan da yakamata a ce…
View More Yan sandan da ya dace su yaki ‘yan bindiga ne ke rike jakar matan manya,Alkaluman wadanda suka rasu a Zabarmari sun karu zuwa 78.
Tawagar hadin gwuiwa ta sojoji da fararenhula sun sake gano karin akalla gawarwaki 35da suka fara kumbura a yankin Zabarmari dake karamar hukumar Jere a…
View More Alkaluman wadanda suka rasu a Zabarmari sun karu zuwa 78.An kama Abdulrasheed Maina a Nijar
Rahotanni daga Jamhuriyyar Nijar na cewa wasu jami’an tattara bayanan sirri sun damƙe Abdulrasheed Maina a daren ranar Litinin. Kafar watsa labarai ta PR Nigeria…
View More An kama Abdulrasheed Maina a Nijar‘Yan Najeriya na Allah-wadai da kalaman Garba Shehu
‘Yan Najeriya, a shafukan sada zumunta, na yin Allah-wadai da kalaman Garba Shehu mai magana da yawun Shugaba Buhari game da kalaman da ya yi…
View More ‘Yan Najeriya na Allah-wadai da kalaman Garba ShehuAmurka ta yi Allah-wadai da kisan manoma 43 a Borno
Amurka ta yi Allah-wadai tare da nuna ɓacin ranta game da kashe manoma 43 da ake zargin ƙungiyar Boko Haram da aikatawa ranar Asabar a…
View More Amurka ta yi Allah-wadai da kisan manoma 43 a BornoKisan Manoma: Dabararka Ta Gaza —Majalisa Ga Buhari
Shugaban Marasa Rinjaye na Majalisar Dattawa, Sanata Enyinnaya Abaribe, ya ce yanzu lokaci ya yi na gwamnati ta dauki tsauraran matakai tare da yin nazarin…
View More Kisan Manoma: Dabararka Ta Gaza —Majalisa Ga BuhariZulum ya jagoranci jana’izar manoma 43 da aka yi wa yankan rago a Zabarmari
Gwamna Babagana Umara Zulum na Jihar Borno ya jagoranci jana’izar mutum 43 da Boko Haram ta yi wa yankan rago a Zabarmari da ke Ƙaramar…
View More Zulum ya jagoranci jana’izar manoma 43 da aka yi wa yankan rago a ZabarmariTabar Wiwi Ta Sa An Tsinka Igiyar Aure A Jihar Oyo
Wata Kotun Al’adu da ke zama a Ibadan ta raba auren wata tela, Adija Adebayo ta mijinta, Ademola Adebayo, saboda shan wiwi da ya ke…
View More Tabar Wiwi Ta Sa An Tsinka Igiyar Aure A Jihar Oyo