Hukumar Kula da Gidajen Gyaran Hali ta Najeriya (NCoS) ta ce akwai akalla fursunoni 3,298 da aka yanke wa hukuncin kisa kuma suke zaman jiran…
View More NCOS: “Akwai akalla fursunoni 3,298 da aka yanke wa hukuncin kisa”Category: Labarai
Sarkin musulmi ya bukaci alummar Nigeriya da su yi addu’ar miƙa mulki gasabuwar gwamnati cikin lumana
Mai alfarma Sarkin musulmi, Alhaji Muhammadu Sa’ad Abubakar na 3 ya bukaci alummar Nigeriya da su yi addu’ar miƙa mulki ga sabuwar gwamnati cikin lumana…
View More Sarkin musulmi ya bukaci alummar Nigeriya da su yi addu’ar miƙa mulki gasabuwar gwamnati cikin lumanaTCN: “Nan bada dadewa zata samar da mitoci miliyan 4 ga masu amfani da wutar lantarki a Najeriya”.
Hukumar kula da rarraba hasken wutar lantarki ta kasa tace nan bada dadewa zata samar da mitoci miliyan hudu da aka riga aka biya ga…
View More TCN: “Nan bada dadewa zata samar da mitoci miliyan 4 ga masu amfani da wutar lantarki a Najeriya”.IGP ya kaddamar da rukunin gidaje 88 a barikin ‘yan sanda a Kano
Babbban sufetan ‘yan sandan kasarnan Usman Alkali Baba ya kaddamar da rukunin gidaje 11 na gidaje masu daki biyu wadanda suka kunshi gidaje 88 a…
View More IGP ya kaddamar da rukunin gidaje 88 a barikin ‘yan sanda a KanoGwamnatin tarayya tana shirin kaddamar da magance matsalar tsaro nan da shekaru 5
Gwamnatin tarayya ta bayyana shirinta na kaddamar da magance matsalar tsaro a najeriya nan da tsawon shekaru 5 Ministan harkokin cikin gida, Rauf Aregbesola, ne…
View More Gwamnatin tarayya tana shirin kaddamar da magance matsalar tsaro nan da shekaru 5Buhari ya yiwa Isah Jere Idris ritaya.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yiwa Kwanturola-Janar na Hukumar Kula da Shige da Fice ta Kasa Isah Jere Idris ritaya. Hakan ya biyo bayan cikar…
View More Buhari ya yiwa Isah Jere Idris ritaya.An kama wani mai POS kan zarginsa da kashe miliyan 280 da aka tura masa bisa kuskure
An kama wani ma’aikacin PoS mai suna Alfa Rafiu a bisa zarginsa da almubazzaranci wajen Naira miliyan 280 da aka aika a asusun sa bisa…
View More An kama wani mai POS kan zarginsa da kashe miliyan 280 da aka tura masa bisa kuskureYau INEC za ta ba wa fintiri takardar shaidar lashe zabe
Hukumar Zabe ta Kasa (INEC) ta sanar cewa a yau Larabar da misalin karfe uku na rana za ta mika wa Gwamna Ahmadu Fintiri, takardar…
View More Yau INEC za ta ba wa fintiri takardar shaidar lashe zabeBinani ta karyata bayar naira biliyan 2 don ayi mata magudi
’Yar takarar Gwamnan Jihar Adamawa a jam’iyyar APC, Sanata Aisha Dahiru Binani, ta karyata zargin cewa ta bayar da cin hancin Naira biliyan biyu domin…
View More Binani ta karyata bayar naira biliyan 2 don ayi mata magudiINEC ta ayyana fintiri a matsayin wanda ya lashe zaben gwamnan Adamawa
Hukumae Zabe ta Kasa (INEC) ta ayyana Ahmadu Umar Fintiri na jam’iyyar PDP a matsayin wanda ya lashe zaben Gwamnan Jihar Adamawa. Karin bayani na…
View More INEC ta ayyana fintiri a matsayin wanda ya lashe zaben gwamnan Adamawa