“Babban kalubalen daga tattaunawar da muka yi da jam’iyyar Labour Party shi ne wanda zai tsaya takarar shugaban kasa idan jam’iyyun suka yi maja”. – Rabiu Musa Kwankwaso

Dan takarar Jam’iyyar NNPP Rabiu Musa Kwankwaso da Dan takarar Jam’iyyar L.P Peter Obi.

View More “Babban kalubalen daga tattaunawar da muka yi da jam’iyyar Labour Party shi ne wanda zai tsaya takarar shugaban kasa idan jam’iyyun suka yi maja”. – Rabiu Musa Kwankwaso

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya jadada cewa gwamnatinsa za ta sakarwa hukumar zabe INEC mara ta yi aikinta yadda ya dace a zaben 2023.

Shugaba Muhammadu Buhari ya sake jadada cewa gwamnatinsa za ta tabbatar Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta, INEC, ta yi zabe na adalci kuma cikin zaman…

View More Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya jadada cewa gwamnatinsa za ta sakarwa hukumar zabe INEC mara ta yi aikinta yadda ya dace a zaben 2023.