Kungiyar kwallon kafa ta Manchester United ta fara tuntubar tsohon kocin Barcelona Ernesto Valverde a wani yunkuri na bashi ragamar jagorancin kungiyar na wucin gadi.…
View More Manchester United ta tuntubi Valverde don bashi aikin horarwaCategory: Labarai
Sojoji sun yi wa ‘yan bindiga luguden wuta a Sokoto
Rahotanni daga jihar Sokoto ta Najeriya na cewa jiragen yakin soji sun yi luguden wutan kan sansanonin ‘yan bindigar daji da suka buwayi yankin arewa maso yammacin kasar. Majiyoyin…
View More Sojoji sun yi wa ‘yan bindiga luguden wuta a SokotoShugabanni na adawa da matakin kare jama’a a Nijar
A Jamhuriyar Nijar, shugabanin al’umma da tsoffin ‘yan tawaye sun nuna adawarsu da duk wani yunkuri na kafa kungiyoyin sa-kai don kare jama’a daga hare-haren ‘yan…
View More Shugabanni na adawa da matakin kare jama’a a Nijar‘Yan takara 61 ke neman shugabancin Libya
Hukumar zaben kasar Libya tace mutane 61 suka gabatar da takardun su na neman tsayawa takarar zaben shugaban kasar da za’a gudanar a ranar 24…
View More ‘Yan takara 61 ke neman shugabancin LibyaAmurka ta ci baya a tsarin dimokuradiyya
Amurka ta shiga cikin jerin kaasashen da suka samu koma baya a tsarin dimokuradiyya a karon farko, kamar yadda rahoton Cibiyar Nazarin Tsarin Dimokradiyya ta…
View More Amurka ta ci baya a tsarin dimokuradiyya‘Yan Najeriya miliyan 46 ke bayan gida a bainar jama’a – UNICEF
Hukumar UNICEF ta bayyana Najeriya a matsayin kasar da aka fi samun yawan mutanen dake bayan gida a bainar jama’a wadanda adadin su ya kai…
View More ‘Yan Najeriya miliyan 46 ke bayan gida a bainar jama’a – UNICEFHatsarin kwale-kwale ya hallaka ‘Yan Mata 7 a Jigawa
A Najeriya wasu ‘Yan mata 7 ne suka nutse a ruwa bayan da wani kwale-kwale da suke cikin ya kife a jihar Jigawa da ke…
View More Hatsarin kwale-kwale ya hallaka ‘Yan Mata 7 a JigawaSojin Sudan sun amince Hamdok ya koma mukaminsa bayan yarjejeniya
Jagoran gwamnatin sojin Sudan, Janar Abdel Fattah al-Burhan da Firaminista Abdalla Hamdok sun cimma yarjejeniyar da za maido da Firaministan karagar mulki tare da sakin…
View More Sojin Sudan sun amince Hamdok ya koma mukaminsa bayan yarjejeniyaLiverpool ta lallasa Arsenal da ci 4-0
Kungiyar Liverpool ta lallasa Arsenal a gasar Firimiya ta Ingila da ci 4-0 abinda ya kawo karshen wasanni 10 da kungiyar tayi ba tare da…
View More Liverpool ta lallasa Arsenal da ci 4-0Dakarun Isra’ila sun kashe mutumin da ya kai hari kan ‘yan kama-wuri-zauna
Dakarun Isra’ila sun harbe wani Bafalasdine har lahira bayan da ya kai harin bindiga da wuka har ya kashe wani Bayahude dan kama wuri zauna…
View More Dakarun Isra’ila sun kashe mutumin da ya kai hari kan ‘yan kama-wuri-zauna