Hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa NDLEA ta samu nasarar kame Afam Mallinson Emmanuel Ukatu, wani attajirin da ake zargin yana da…
View More NDLEA ta kama attajirin da ya kulla harkallar kwaya da Abba Kyari ta N3bnCategory: Breaking News
Kungiyar ta’addanci ta ISWAP ta ɗauki alhakin kashe ‘yan sandan Najeriya a Jihar Kogi
Ƙungiyar ISWAP ta ɗauki alhakin kashe ‘yan sandan Najeriya a harin da wasu ‘yan bindiga suka kai kan ofishinsu a Jihar Kogi da ke tsakiyar…
View More Kungiyar ta’addanci ta ISWAP ta ɗauki alhakin kashe ‘yan sandan Najeriya a Jihar KogiCORONA VIRUS: An samu mutum 39 da suka mutu sakamakon annobar korona a ranar Asabar.
Birnin Shanghai na kasar China mai hada-hada ya rawaito cewar an samu mutum 39 da suka mutu sakamakon annobar korona a ranar Asabar – adadi…
View More CORONA VIRUS: An samu mutum 39 da suka mutu sakamakon annobar korona a ranar Asabar.Hukumar NDLEA ta kama hodar Iblis a cikin jakunkuna shayi, ta kuma kama wasu masu safarar miyagun kwayoyi guda 4
Hukumar NDLEA ta yi nasarar dakile wani sabon yunkurin da masu safarar miyagun kwayoyi da ke kasar Brazil suka yi na shigo da hodar iblis…
View More Hukumar NDLEA ta kama hodar Iblis a cikin jakunkuna shayi, ta kuma kama wasu masu safarar miyagun kwayoyi guda 4SIYASA 2023: Dan Takarar Shugaban Kasa Adamu Garba yayi kira ga ‘yan Najeriya da su taimaka da gudummawar kudi domin ya samu siyan fom ɗin takara na apc.
Wannan labari na zuwa ne bayan da sakataren yada labaran jam’iyyar na kasa, Felix Morka, a ranar Laraba ya bayyana cewa fam din tsayawa takara…
View More SIYASA 2023: Dan Takarar Shugaban Kasa Adamu Garba yayi kira ga ‘yan Najeriya da su taimaka da gudummawar kudi domin ya samu siyan fom ɗin takara na apc.An tabbatar da mutuwar mutumn daya yayinda gidaje da shaguna suka kone a jihar Legas.
Akalla mutum daya ne aka tabbatar da mutuwarsa yayinda gidaje da shaguna suka kone bayan da wata tankar mai dauke da man fetur ta fashe…
View More An tabbatar da mutuwar mutumn daya yayinda gidaje da shaguna suka kone a jihar Legas.Gwamnatin tarayya zata tura sojoji 173 kasar Guinea Bissau.
Gwamnatin tarayya zata tura sojoji 173 kasar Guinea Bissau domin gudanar da ayyukan samar da zaman lafiyar a kasar dake fama da rikice rikice. Babban kwamandan…
View More Gwamnatin tarayya zata tura sojoji 173 kasar Guinea Bissau.Yakin Ukraine: An Saki Daliban Najeriya 13 Daga Gidan Yari a Kasar Poland
Akalla ‘yan Najeriya 13 cikin 19 da ake tsare da su a sansanoni daban-daban a kasar Poland an sako su.Rahma media ta rahoto cewa sakin…
View More Yakin Ukraine: An Saki Daliban Najeriya 13 Daga Gidan Yari a Kasar PolandTambuwal ya mika fom dinsa na takara a sakatariyar PDP
Gwamnan jihar Sokoto, kuma dan takarar shugaban kasa na kan gaba a karkashin jam’iyyar PDP, Aminu Tambuwal, ya mika fom din tsayawa takarar shugaban kasa…
View More Tambuwal ya mika fom dinsa na takara a sakatariyar PDPAisha Buhari ta yi kira ga al’ummar Musulmi da su yi addu’ar zaman lafiya, a Najeriya
Uwar gidan shugaban kasa, Aisha Buhari, ta yi kira ga al’ummar Musulmi da su yi amfani da lokacin watan Ramadan wajen karfafa addu’o’in samun zaman…
View More Aisha Buhari ta yi kira ga al’ummar Musulmi da su yi addu’ar zaman lafiya, a Najeriya